Ƙungiyar JUSUN Ta Janye Yajin Aiki Bayan Sulhu Da Gwamnatin Kaduna
Gwamnatin Jihar Kaduna ta warware rikicin da ya shiga tsakaninta da Kungiyar Ma’aikatan Shari’a ta Nijeriya (JUSUN), reshen Jihar Kaduna,...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta warware rikicin da ya shiga tsakaninta da Kungiyar Ma’aikatan Shari’a ta Nijeriya (JUSUN), reshen Jihar Kaduna,...
Ma'aikatar kananan hukumomi ta Jihar Kaduna tare da hadin gwiwar kamfanin samar da wutar lantarki na Kaduna sun kaddamar da...
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya bukaci malamai na addinin Musulunci da kafafen yaɗa labarai tare da kafafen sadarwar...
Bunkasa Arewa Maso Yamma: Rashin Halartar Gwamnoni Ya Dusashe Armashin Taron
Jigo a jam’iyyar APC a shiyyar Arewa maso Yamma, Ambasada Usman Yerima Shettima, ya bayyana taron masu ruwa da tsaki...
Majalisar Dattawan Nijeriya ta nuna damuwarta ga mutanen garin Kurmin Wali da ke Jihar Kaduna, bayan satar mutane Sama da...
Tsohon Kwamishinan Ma'aikatar Ƙananan Hukumomi ta Jihar Kaduna, Malam Jafaru Ibrahim Sani, ya bayyana cewa babu shakka tsohon Gwamnan Jihar...
Kwanaki hudu bayan kai hari a garin Kurmin Wali da ke karamar hukumar Kajuru a Jihar Kaduna wasu Wadanda harin...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Dakta Mukhtar Ramalan Yero, ya bayyana matuƙar alhini da jimami kan kisan gilla da aka yi...
Shugabar Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kaduna (KASTLEA), Carla Abdulmalik, ta bayyana jin daɗinta kan matakin da...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.