Peter Obi Ya Nemi ‘Yan Nijeriya Su Sayi Hannun Jarin Matatar Mai Ta Dangote
Ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar NDC a zaɓen 2027, Peter Obi, ya ƙarfafa gwiwar ’yan Nijeriya su saka hannun...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar NDC a zaɓen 2027, Peter Obi, ya ƙarfafa gwiwar ’yan Nijeriya su saka hannun...
Fasahar kirkirarriyar basira ta AI na ci gaba da fita daga dakunan bincike cikin sauri, tana shiga masana’antu, harkokin sufuri,...
Rundunar ’Yansandan Jihar Yobe ta kama mutane 240 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban, ciki har da kisan kai,...
Kasar Sin ta amince tare da fitar da jerin ka’idoji irinsa na 3, na na’urar kiwon lafiya mai sadarwa tsakanin...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya naɗa Barrister Hafsat Ada’u Kutama a matsayin mukaddashiyar shugabar Hukumar Korafe-korafen Jama’a da...
A yau Laraba, kasar Sin ta harba taurarin dan’adam guda tara zuwa da’irorin da aka tsara hawansu a sararin samaniya...
Shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya aika da sakon taya murna ga Jami'ar Jilin wacce take bikin cika shekaru 80...
A yau Talata ne aka bude taron karawa juna sani na kasa da kasa karo 5, dangane da tsarin cin gajiyar fasahar taurarin dan’adam na BeiDou, a birnin Zhuzhou na lardin Hunan. Mataimakin firaministan kasar Sin Zhang Guoqing, ya halarci bikin bude taron ya kuma gabatar da jawabi. A cikin jawabin nasa, Zhang Guoqing ya ce Sin a shirye take ta yi aiki tare da dukkanin sassa, wajen kara inganta kirkire-kirkiren fasaha a tsarin aikin taurarin bayar da jagorancin taswira na BeiDou, da karfafa hade tsarin na BeiDou da fasahohi irinsu AI, da taurarin dan’adam na intanet, da kyautata tsarin jagorancin duniya mai nasaba da zayagen taurarin dan’adam, ta yadda hakan zai baiwa tsarin aikin BeiDou damar inganta hidimomin da yake baiwa duniya, da amfanar da daukacin bil’adama. Gabanin bude taron, Zhang Guoqing ya gana da firaministan kasar Madagascar Mamitiana Rajaonarison, wanda ya halarci taron. Taron na wannan karo na da taken "BeiDou domin duniya-Karfafa ci gaban duniya." Ya kuma hallara baki kimanin 900, ciki har da kwararru da masana, da manyan ‘yan kasuwa, da jami’an gwamnatoci na Sin da na kasashen ketare, da wakilan hukumomin kasa da kasa. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
Kasar Sin ta yi nasarar harba taurarin dan’adam na ayyukan sadarwar intanet guda 10, ta amfani da rokar Zhuque-2E Y7,...
Tattalin arzikin kasar Sin ya ci gaba da tafiya a turba mai kyau a watan Agusta, inda ci gabansa ya...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.