Sin Ta Yi Allah Wadai Da Amfani Da Haraji Ba Bisa Ka’ida Ba Ta Fakewa Da Zargin “Kwadagon Tilas”
A madadin kasashe kusan 20 kasar Sin ta gabatar da sanarwar hadin gwiwa a jiya Alhamis, yayin zaman majalisar kare...
A madadin kasashe kusan 20 kasar Sin ta gabatar da sanarwar hadin gwiwa a jiya Alhamis, yayin zaman majalisar kare...
A yau Jumma’a, shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya aike da sakon jaje ga mukaddashiyar shugaban kasar Venezuela, Delcy Rodriguez,...
Amosanin Jini wanda aka fi sani da ciwon Sikila, abu ne da aka shafe shekaru ana fama da ita a...
’Yan sandan kasar Sin sun kama mutane 18,000 da ake zargi da hannu a cikin laifukan da suka shafi miyagun kwayoyi guda 12,000 a fadin kasar cikin watanni biyar na farkon shekarar 2026, kamar yadda ma’aikatar tsaron al’umma ta bayyana a yau Jumma’a, wadda har ila yau ita ce ranar yaki da shan miyagun kwayoyi da fataucinsu ta duniya. A cikin wata sanarwa da ma’aikatar ta fitar, ta ce an kwace jimillar tan 10.7 na miyagun kwayoyi tsakanin watan Janairu zuwa Mayu. Kazalika, ‘yan sanda sun kama masu laifukan miyagun kwayoyi 49 wadanda suka tsere domin boyewa a kasashen waje. Cikinsu ma akwai wasu mutane biyu da ake nema ruwa a jallo a karkashin sanarwar neman miyagu ta rundunar ‘yan sandan duniya, da kuma wasu biyu da ke cikin jerin sunayen mutanen da ma’aikatar ke matukar nema ruwa a jallo. (Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)
Ko ta yaya dandalin tattalin arzikin duniya na lokacin zafi na bana wato DAVOS ya bambanta da saura? Tsarin “amfani da...
#Karfin Tunani # Nazari dangane da sabbin tunanin shugaba Xi JinpingShekara ta 2026 ita ce ta cika shekaru 105 da...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) na ƙara ƙaimi wajen yaƙi da damfarar intanet ta hanyar fitar da sabbin ƙa'idoji kan tsarin...
Istigfari ɗaya ta zubar da zunubinka, ina kuma wannan mai yawa. Aya tana cewa, "alif lam mim, kitabun uhkimat aya'atuhu...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake tabbatar da aniyar gwamnatinsa na ci gaba da bai wa jami’an tsaro cikakken...
Duniya na kara mayar da hankali game da ci gaba mai ban mamaki da kasar Sin ke samu musamman a...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.