Nazarin CGTN: Jama’ar Duniya Na Ganin Tattaunawa Da Hadin Gwiwa A Matsayin Hanyar Warware Takaddamar Cinikayya Tsakanin Sin Da Amurka
Tattaunawar da aka yi ta wayar tarho karo na farko tsakanin shugabannin kasashen Sin da Amurka bayan wadda aka yi ...