ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dalilai 20 Da Ke Sa Dalibai Faduwa Jarrabawa (5)

Ci gaba daga makon jiya

by Idris Aliyu Daudawa
3 years ago
Dalibai

Wannan shine kuma karshen maudu’in da aka yi mako biyar ana magana  akan shi, da yardar Allah kuma mako mai zuwa wani sabon maudu’i ne za mu fara da shi mai suna “Gudunmawar da makarantu ke yi wa al’umma”.

17.Dogara a kan wasu

Dogara a kan wasu wani babban al’amari ne wanda dalibai suka cika dogara da shi,haka abin yake dalibai wadanda suka ta’allaka da wasu su samu cin jarrabawa babu yadda za ayi su yi karatu domin su shiryawa fuskantar jarrabawa.

ADVERTISEMENT

Mafita

Ka yarda da kanka ka yi karatu sosai domin ka samu nasarar cin jarabawa, ka yi kokari kada ka dogara a kan wasu saboda babu wanda za a iya amince masa a dakin jarabawa.

LABARAI MASU NASABA

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

18.Rashin yarda da kai

Yadda ka ke ji cikin ranka da yadda fuskantar shiga cikin mawuyacin hali wasu abubuwa ne da suke nuna ko zaka iya tafiya daidai da yadda ka samu kanka ko kuma akasin haka.

Bugu da kari wadanda basu da tabbacin irin shirin da suka yin a fusaknatar jarabawa, su kan kasance basu wani tabbas.

Rashin tabbas  na inda dalibi ya fuskanta wato yadda shi dalibin yake ganin ya shirya fuskantar jarabawa, wannan ma yana fuskantar irin kokarin da zai yi idan lokacin jarabawa ya yi.

Abin da aka fi so shi ne a matsayinka na dalibi sai ka yi kokari kada ka sa wa jikinka kasala ka dage da kasancewa kana da babbar fata ta samun nasara a jarabawar da zaka yi.

Mafita

Ka yarda da cewar kai ma zaka iya yin duk yadda wani yake domin cin jarabwa kana da yadda, kana da yadda zaka yi said ai idan baka dam aba, don haka abin ba wanda za ka yi wasa da shi bane dagwa zaka yi.

19 Rashin mai da hanakali na dalibai

Wannan shine babban abinda yake taimakawa wajen faduwar jarabawa ta dalibai wato al’amarin daya shafi rashin maida hankal ga karatu, saboda wasu daliban suna bari ne sai ranar da za su rubuta jarabawar ce za su nemi yinkaratun bayan ba a fafe gora ranar tafiya.

Duk dalibin da yake yin haka ya kwana da sanin cewar kan shi ne kadai yake cut aba kowa ba,domin wannan ya yi matukar  nunawa a fili akwai rashin maida hankali  da rashin sanin ciwon kai.

Tun da ka san abinda ya dace kayi domin jarabawa ce ka ke fuskanta sai ka shirya yadda zaka rubuta amsoshin tambayoyin da da ake yi maka dayin hakan zai kai ga sawa ka samun yin nasara.

Mafita

Ka yi kokari ka guji ma duk wani abinda kake ganin zai samar maka matsala ka yi abubuwan da suka kamata kafin ranarrubuta jarabawar ta zo.

  1. Rashin wani buri na wani abu da dalibi ke son yi a rayuwa

Sauran dalilin da ya sa dalibai suke faduwa jarabawa shi ne saboda basu da wata manufa ko aniya,tare da abinda suke son su zama a gaba bayan sun kammala makaranta, don haka shi yasa ita maganar karatu suna  dai yi ne domin kar ace ba suyi bugu da kari kuma abin bai shiga zuciyarsu  ba.Yin hakan shi ke taimakawa wajen faduwa jarabawa, said ai kuma yana da matukar kyau ace dalibi yana da wata manufa ta shi da yake son cimmawa a gaba domin hakan zai taimaka kwarai matuka,idan har ta kasance dalibiu bai da wani burin zama wani abu  rayuwa yin hakan ba zai taimakawa kan shi domin bai niyyar haka  a rayuwarsa. Shi ke sa daliba ya kasance ya gaji bai wata laka ta son yin karatu domin babu takamaiman wani abinda aka gaba na rayuwa.

Mafita

Sai ayi kokari wajen tunanin abinda ya dace ayi wannan kuma ana fara yin haka ne tanyar taimako da Iyaye suke badawa wajen bunkasa karatun ‘ya’yansu,ta hanyar taimaka masu wajen agniun sai sun cimma burinsu na abinda suke son zama a gaba. Ana ganin hakan wajen ‘ya’ya lokacin suna yara kanana za a lura da nau’in wasannin da suke yi,idan ana matukara lura dasu hakan zai taimaka.

Dalibai
Idris Aliyu Daudawa
+ postsBio
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tarihin Rayuwar Galadiman Kano Alhaji Tijjani Hashim (2)
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kyamar Baƙi: An Sake Kwaso Ƴan Nijeriya 83 Daga Afirka Ta Kudu
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Tallafa Wa Manoma 60 Da Kayan Aiki A Edo
  • Idris Aliyu Daudawa
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-aliyu-daudawa/
    Tsohon Shugaban Ƙasa Jonathan Ya Ƙaddamar Da Ayyukan Raya Ƙasa 18 A Jihar Bauchi

MASU ALAKA

Dalibai
Ilimi

An Tantance Masu Neman Aikin Koyarwa 500 A Jigawa

August 31, 2026
Dalibai
Ilimi

JAMB Ta Ƙara Wa’adin Amincewar Guraben Karatu Zuwa 30 Satumba

August 29, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya
Ilimi

Kano Ta Yi Zarra Wajen Kashe Kuɗi Don Raya Ilimi A Yammacin Afirka

July 11, 2026
Next Post
Maraba Da Ware Wa Mata Kaso 35 Na Gurbin Aiki A Hukumomin Tsaro

Maraba Da Ware Wa Mata Kaso 35 Na Gurbin Aiki A Hukumomin Tsaro

LABARAI MASU NASABA

Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.