ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, October 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Gombe Ta Biya Biliyan 10.32 Kuɗin Garatutin Masu Ritaya 6,665

by Abubakar Sulaiman
2 weeks ago
Gombe

LABARAI MASU NASABA

UTME: Ɗalibai 108 Daga 39,000 ’Yan Ƙasa Da Shekaru 16 Ne Suka Cika Sharuddan Shiga Jami’a

Ɗalibai Sun Yaba Wa Gidauniyar Dangote Kan Shirin Rabon Hannun Jari Kyauta

Gwamnatin Jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, ta biya jimillar kuɗi har Naira biliyan 10.32 (N10.32bn) a matsayin haƙƙoƙin garatuti (gratuity) ga ma’aikatan da suka yi ritaya guda 6,665 a faɗin jihar.

Wannan biyan kuɗaɗe ya shafi ma’aikatan da suka yi ritaya daga ma’aikatun gwamnatin jiha da kuma na ƙananan hukumomi 11 da ke jihar. Matakin na cikin ƙoƙarin da gwamnatin ke yi na share hawayen tsofaffin ma’aikata ta hanyar biyan ɗumbin bashin garatuti da aka shafe shekaru da dama ana bin gwamnatin jihar tun daga gwamnatocin baya.

A yayin jawabi kan batun biyan kuɗaɗen a birnin Gombe, Gwamna Inuwa Yahaya ya jaddada cewa gwamnatinsa ta maida hankali wajen ganin an biya masu ritaya haƙƙoƙinsu cikin mutunci da daraja, domin nuna godiya ga irin sadaukarwar da suka yi a lokacin da suke kan ganiyar aikin gwamnati, tare da sauƙaƙa musu ƙalubalen tattalin arziƙi.

ADVERTISEMENT

A nata ɓangaren, Ƙungiyar ƴan Fansho ta Ƙasa (Nigeria Union of Pensioners – NUP) reshen Jihar Gombe ta nuna gamsuwa da farin ciki, tare da jinjina wa gwamnatin jihar bisa cika alƙawarin da ta ɗauka na biyan kuɗaɗen a tsanake, wanda hakan ya kawo sauƙi ga rayuwar ƴan fanshon da iyalansu.

Gombe
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh
  • Abubakar Sulaiman
    Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Raba Naira Miliyan 6 da Atamfofi 1,100 a Taron APC
  • Abubakar Sulaiman
    Ɗan Obasanjo Ya Shiga Tafiyar Ƙungiyar ‘Tinubu Must Stay Movement’
  • Abubakar Sulaiman
    Aikin Titin Jirgin Ƙasa Na Kaduna Zuwa Kano Ya Kai Kashi 90%

MASU ALAKA

UTME: Ɗalibai 108 Daga 39,000 ’Yan Ƙasa Da Shekaru 16 Ne Suka Cika Sharuddan Shiga Jami’a
Ilimi

UTME: Ɗalibai 108 Daga 39,000 ’Yan Ƙasa Da Shekaru 16 Ne Suka Cika Sharuddan Shiga Jami’a

October 21, 2026
Ɗalibai Sun Yaba Wa Gidauniyar Dangote Kan Shirin Rabon Hannun Jari Kyauta
Ilimi

Ɗalibai Sun Yaba Wa Gidauniyar Dangote Kan Shirin Rabon Hannun Jari Kyauta

October 5, 2026
Jami’ar Dutse Zata Rabauta Da Isasshiyar Wutar Lantarki
Ilimi

Jami’ar Dutse Zata Rabauta Da Isasshiyar Wutar Lantarki

October 1, 2026
Next Post
Harin Lakurawa Ya Yi Sanadin Mutuwar Sojoji 2 Da Wani Ɗan Ƙasar Sin A Kebbi

Harin Lakurawa Ya Yi Sanadin Mutuwar Sojoji 2 Da Wani Ɗan Ƙasar Sin A Kebbi

LABARAI MASU NASABA

Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

October 23, 2026
Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

October 23, 2026

Shugabar Jaridar LEADERSHIP Ta Halarci Bikin Aza Harsashin Cibiyar Ƙirƙire-Ƙirƙire Tare Da Remi Tinubu A Abuja

October 23, 2026
Yaƙin Neman Zaɓe: ’Yansanda Sun Hana Manyan Motoci Shiga Kaduna Gabanin Ziyarar Tinubu

Yaƙin Neman Zaɓe: ’Yansanda Sun Hana Manyan Motoci Shiga Kaduna Gabanin Ziyarar Tinubu

October 23, 2026
An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh

An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh

October 23, 2026
Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Raba Naira Miliyan 6 da Atamfofi 1,100 a Taron APC

Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Raba Naira Miliyan 6 da Atamfofi 1,100 a Taron APC

October 23, 2026
Kamfanin Simintin Dangote Ya Ware Miliyoyi Don Tallafawa Karatun Al’ummar Gboko

Kamfanin Simintin Dangote Ya Ware Miliyoyi Don Tallafawa Karatun Al’ummar Gboko

October 23, 2026
Sanata Abdul’aziz Yari Ya Ziyarci Sarkin Zazzau

Sanata Abdul’aziz Yari Ya Ziyarci Sarkin Zazzau

October 23, 2026
Zancen Tsige Wani Malami Don Ya Yi Kamfen Wa Tinubu Wasan Kwaikwayo Ne – Sheikh Disina

Zancen Tsige Wani Malami Don Ya Yi Kamfen Wa Tinubu Wasan Kwaikwayo Ne – Sheikh Disina

October 23, 2026
Ɗan Obasanjo Ya Shiga Tafiyar Ƙungiyar ‘Tinubu Must Stay Movement’

Ɗan Obasanjo Ya Shiga Tafiyar Ƙungiyar ‘Tinubu Must Stay Movement’

October 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.