ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, October 24, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Darajar Naira Ta Sauka A Kasuwar Musayar Kuɗaɗe

by Abubakar Sulaiman
5 months ago

Darajar Naira ta ɗan yi rauni a kan dalar Amurka a kasuwar musayar kuɗaɗen waje ta hukuma, inda aka ƙare cinikinta a kan N1,362.21 kan kowace dala, idan aka kwatanta da N1,358.75 da aka samu a farashin da ya gabata, kamar yadda bayanan CBN ya nuna.

Rahoton ya nuna cewa darajar dala na tsakanin N1,360 da N1,366 a ranar, yayin da yawan kuɗaɗen da aka yi mu’amala da su ya ragu da sama da kashi 37 cikin 100. An yi cinikin dala miliyan 73.57 ne kacal a yarjejeniyoyi 90, idan aka kwatanta da dala miliyan 128.17 da aka yi ciniki da su a zaman baya.

Masana sun danganta wannan koma baya da raguwar shigowar daloli daga masu zuba jari na ƙasashen waje, wanda ya rage sha’awar masu zuba jari ga kadarorin da aka tanada da Naira.

ADVERTISEMENT

Sai dai duk da matsin lambar da ake fuskanta a kasuwar canjin kuɗi, asusun ajiyar kuɗaɗen waje na Nijeriya ya haura dala biliyan 50, mafi yawa tun bayan sauye-sauyen tsarin musayar kuɗin waje da gwamnatin shugaba Tinubu ta yii.

Masana na ganin hakan zai ƙara ƙarfin CBN wajen tabbatar da daidaiton kasuwar musayar kuɗi da kuma ƙara wa masu zuba jari kwarin gwiwa.

LABARAI MASU NASABA

Kano Ta Tara Harajin Naira Biliyan 102 A Shekarar 2025, Ta Zama Jiha Ta Farko A Arewa

Samar Da Kayayyakin Cikin Gida Na Da Muhimmanci Wajen Ƙarfafa Tattalin Arziki – Dangote

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh
  • Abubakar Sulaiman
    Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Raba Naira Miliyan 6 da Atamfofi 1,100 a Taron APC
  • Abubakar Sulaiman
    Ɗan Obasanjo Ya Shiga Tafiyar Ƙungiyar ‘Tinubu Must Stay Movement’
  • Abubakar Sulaiman
    Aikin Titin Jirgin Ƙasa Na Kaduna Zuwa Kano Ya Kai Kashi 90%

MASU ALAKA

Kotu Ta Kori Ƙarar Da APC Ta Shigar Kan Dakatar Da Kuɗaɗen Ƙananan Hukumomin Kano
Tattalin Arziki

Kano Ta Tara Harajin Naira Biliyan 102 A Shekarar 2025, Ta Zama Jiha Ta Farko A Arewa

October 16, 2026
Samar Da Kayayyakin Cikin Gida Na Da Muhimmanci Wajen Ƙarfafa Tattalin Arziki – Dangote
Tattalin Arziki

Samar Da Kayayyakin Cikin Gida Na Da Muhimmanci Wajen Ƙarfafa Tattalin Arziki – Dangote

October 11, 2026
NPA Za Ta Ƙirƙiro Da Tsarin Kamun Kifi A Tashoshin Jiragen Ruwa – Ɗantsoho
Tattalin Arziki

NPA Za Ta Ƙirƙiro Da Tsarin Kamun Kifi A Tashoshin Jiragen Ruwa – Ɗantsoho

October 11, 2026
Next Post
Alfanu Da Rashin Alfanun Tallata Hotunan Ango Da Amarya Kafin Daura Aure

Alfanu Da Rashin Alfanun Tallata Hotunan Ango Da Amarya Kafin Daura Aure

LABARAI MASU NASABA

Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo

Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo

October 23, 2026
Gwamnatin Kano Ta Rufe Asibitocin Kuɗi 35

2027: Tinubu Zai Samu Ƙuri’u Masu Yawa A Kano – Gwamna Yusuf

October 23, 2026
Mutane 7 Sun Rasu, 11 Sun Jikkata A Hatsarin Mota A Gombe

Mutane 7 Sun Rasu, 11 Sun Jikkata A Hatsarin Mota A Gombe

October 23, 2026
Xi Jinping Ya Umarci Yin Bakin Kokari Wajen Ceto Mutanen Da Girgizar Kasa Mai Karfin Maki 7.0 Ta Rutsa Da Su A Xizang

Xi Jinping Ya Umarci Yin Bakin Kokari Wajen Ceto Mutanen Da Girgizar Kasa Mai Karfin Maki 7.0 Ta Rutsa Da Su A Xizang

October 23, 2026
Binciken CGTN: Daga Samar Da Tsare-tsare Zuwa Aiwatarwa Tsarin Jagorancin Duniya Na Bukatar Karin Dabaru Na Hakika

Binciken CGTN: Daga Samar Da Tsare-tsare Zuwa Aiwatarwa Tsarin Jagorancin Duniya Na Bukatar Karin Dabaru Na Hakika

October 23, 2026
NUJ Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yaɗa Rahotannin Da Ba Su Da Inganci Kan Cire Limami Kan Tallata Tinubu A Bauchi

NUJ Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yaɗa Rahotannin Da Ba Su Da Inganci Kan Cire Limami Kan Tallata Tinubu A Bauchi

October 23, 2026
Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19

Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19

October 23, 2026
Cikakke Kuma Tsattsauran Jagoranci A Kanta Dabarar JKS Ce Ta Gina Kanta

Cikakke Kuma Tsattsauran Jagoranci A Kanta Dabarar JKS Ce Ta Gina Kanta

October 23, 2026
Shugaba Xi Ya Aike Da Sako Ga Dandalin Xiongan Na 2026

Shugaba Xi Ya Aike Da Sako Ga Dandalin Xiongan Na 2026

October 23, 2026
Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

October 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.