Jama’a barkanku da kasancewa tare da shafin Goron Juma’a, shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa. Kamar kowanne mako shafin na dauke da sakon gaishe-gaihsenku wanda ku ka aiko mana, sai dai za mu tsakuri kadan daga ciki, inda sakon ya fara da cewa:
Assalamu alaikum, jaridar LEADERSHIP Hausa, gaisuwa cikin farin tare da fatan alheri nake ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga ‘yan’uwa da abokan arziki kamar su Hassan Mai Nasara Babayo, tare da Sulaiman Yusuf mai kanfanin S.Y Ingawa (LTD), sai kuma Umar Sani Madaki, tare da Musa Yusuf Ingawa wato Acid Kuality Designer, da kuma Ibrahim Muhammad inkiya Zola, da Alshak Muhammad, sai Ibrahim Tukura inkiya Shugaban Matasa, tare da Usman Hamisu, sai Adam Ibrahim Dan Barno, da kuma Malam Falalu Abdullahi wanda hake Zaria City, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Abba Abdullahi inkiya baka son tsufa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin sunna amin. Barka da Juma’a.
Daga Muhammad Idris (Babanne), Abuja. 07065279510
Salam. Ina so a mika gaisuwar Goron Juma’a ga yarana Zainab Ahmad, tare da Adam Ahmad, sai kuma Sadik Ahmad, da Halima Ahmad, sai Yusuf Ahmad, da Maimuna Ahmad, tare da Siyama Ahmad, sai Uwar Gida sarautar Mata Madam Suwaiba, da kuma Nasiru wanda ya tafi Saudiyya da iyalansa, tare da Sa’idu Gulu a karamar hukumar Rimin Gado a garin Kano, sai kuma Alhaji Nura a karamar hukumar Kabo, da Isa Reza a garin Masanawa Kabo, da kuma Yakubu Garo, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga Majidadin Kofa Bala Ibrahim. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin.
Daga Ahmad Namalan Kano. 08034041022
Gaisuwa cike da farin ciki nake mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga Yusuf Isa, sai kuma Mahmud Bashir, tare da Faisal Sani, da Hauwa Isa, sai Rashida Isa, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Maimuna Isa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Iliyasu Isa, Abuja. 08169130801
Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a da masoyana kamar su mai gidana Farfesa Musa Yakubu, sai kuma ‘ya’yansa Raji Musa Yakubu da Aminu Musa Yakubu, tare da Fatima Hamisu, da Imam Ahmad, daga korshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Mustapha Hamisu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Usman Hamisu, Kaduna. 08160874213
Da farko, ina mika sakon Goron Juma’a ga abokaina Muhammad Danladi, sai kuma Muhammad Idris mai shago a Lake Biew Homes Phase 2, Abuja, da Mahmud Abubakar, tare da Abubakar Isa Manaja, da kuma Yahya Haruna, da Surajo Aliyu, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Bello Inuwa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Alhaji Ibrahim Isa, Bida City. 08065123244
Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a ga makusantana kamar su Alhaji Murnir Wanbai, sai kuma Alhaji Sulaiman Garki, tare da Malam Abdullahi mai sayar da katin waya a Garki, da Alkali Badarawa Kaduna, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Tijjanin Alhaji Nura dake Garki Abuja. Dafatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Malam Zilkibilu Garki, Abuja. 07034661195
Assalamu aikum. LEADERSHIP A Yau Juma’a, ina farin cikin da samar mana da dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya kara wa wannan Jaridan tamu farin jinni da daukaka a fadin Duniya baki daya. Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga manyan abokanaina Malam Bala wanda ya ke garin Zaria inkiya dan kasa nagari, sai kuma Raheenah Masaka da Ikleemacy, tare da Anti Hanane, da kuma Masoyiyata wato Fatima da Muhammad Idris, daga karshe ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga Mahaifaya ta A’sha Baffa. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, ami summa amin. Barka da Juma’a. Daga Aliyu Muhammad, Bauchi. 07060664230