ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goron Jumma’a

by Sulaiman
4 years ago
Goron Jumu'a

Jama’a barkanku da Juma’a barkanku da kasance wa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A. Shafin da ke baku damar mika sakon gaishe-gaishenku zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa da na nesa.

Kafin na je ga sakonnin da nake tafe da su sai na fara mika sakon gaisuwa ta musamman zuwa ga Editana Abdulrazak Yahuza Jere da fatan zai yi juma’a lafiya. Sakon goron juma’a ga ‘Yan uwa da abokan arziki na kusa dana nesa duk ina yi muku fatan alkhairi, Yanzu kuma zan bude kadan daga cikin sakonnin masu karatu kamar haka;

  • INEC Ta Fitar Da Sabbin Ka’idojin Zaben 2023

Sako daga Fadila Aliyu Musa Jihar Kano:
Ina gaida ‘yan uwana wato Aliyu Musa Kamaran Family, ina gaida yarana Aisha Faizu Musa, Yasmin Faizu, ina gaida dukkanin daukacin al’ummar musulmi baki daya.

ADVERTISEMENT

Sako daga Safna Aliyu Jawabi:
Ina mika sakon gaisuwa ga habibina (Heart owner) kawata Husaina Sani, sahibar raina Nusaiba Nuhu, Sadiya Ahmad Sulaiman (SAS) Yayata Aunty Mairo my Little Safnah.

Sako daga Hafsatu Yusuf Garin Kano unguwar Gadon Kaya:
Da farko ina gaida ni kaina Hafsat Yusuf Muhd (ummi), Gadon kaya ina gaida kawuna engineer ruwasa Ibrahim gamji dake garin marke Jigawa, ina gaida yayyena Sani Yusuf da kuma Salisu Yusuf da Saratu Yusuf. Sai kuma kanne na Hauwa’u Yusuf da Aisha Yusuf da Khadija Yusuf Zahra’u Yusuf, Abdurrashi Yusuf. Babbar gaisuwata ina gaida mahaifiyata Hajiya Maryam da mahaifina Yusuf Muhd, sannan ina gaida masoyina Ibrahim Idris Koki gaisuwa maitarin yawa.

LABARAI MASU NASABA

Abubuwa Shida Da Ya Kamata Mace Ta Sani Kafin Ta Yi Aure

Goron Juma’a

Sako daga Pretty Deeje Jamhuriyar Nijer:
ina gaida my babbar Yaya, babbar kawata, aminiyata, kuma kawar Tsokanata My Rabiat.

Sako daga Hadi Tsohon Sarki Daura 08164205067:
Assalam gaisuwar goron juma’a ga mai girma Nut ciyaman na daura da mal. Lawal da mai girma mataimakin sakatare Nut Daura Mal. Habu Popula da sabon ciyaman na Nut ta jahar katsina dan kafin Daura Allah ya taya shi riko, da fatan sun yi juma’a lafiya.

Sako daga Zahra’u Abubakar (Dr Zara) Jihar Kano Nassarawa LGA Gama-D:
Ina mika sakon barka da juma’a na a gareka Ibrahim Muhammad (Abban Ruma) kana da matsayi sosai a zuciyata shiyasa na zabi mika maka sakon gaisuwata a wannan shafin tare a cikin jaridar Leadership kuma Kai kadai Tak!, na rasa kalmomin da zan tattara in fadi irin yadda nake jin ka a cikin zuciya ta, mutum na farko wanda ba zan iya mantawa da shi ba a wannan bangaren jajirtacce akan dukkanin lamura na kalmar nan da hausawa suke cewa shi da ba a san iya wanda yake cin albarkacinsa ba akan ka ne na gaskata ya rabbi ka ginawa mahaifiyar wannan bawa naka gida a Aljannar firddausi da iyayen mu baki daya Allah ya kara mata Lafiya Allah ya faranta mata ya jibanci dukkanin lamuranta.

Sako daga Maryam Abdullahi Jihar Kano:
Ina gaida Khadija Sa’id, Fatima, Amina, Aisha, Zainab, Safiyya, Sajida, Rukayya da khadija kabir da fatan za su yi azumi lafiya.

Goron Jumu'a
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

MASU ALAKA

Goron Jumu'a
Adon Gari

Abubuwa Shida Da Ya Kamata Mace Ta Sani Kafin Ta Yi Aure

July 19, 2026
GORON JUMA’A 17-04-2026
Goron Juma'a

Goron Juma’a

June 5, 2026
GORON JUMA’A 01-07-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 22-05-2026

May 22, 2026
Next Post
Ba A Nadani Daraktan Yakin Neman Zaben Ahmed Lawan Ba —Orji Kalu

Ba A Nadani Daraktan Yakin Neman Zaben Ahmed Lawan Ba —Orji Kalu

LABARAI MASU NASABA

Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.