ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya Ta Musanta Shirin Sanya Haraji A Kan Man Fetur Da Kiran Waya

by Sadiq
3 months ago

Gwamnatin Tarayya ta musanta rahotannin da ke cewa tana shirin ƙaƙaba sabbin haraji kan man fetur da kuma kiran waya da data.

Bayanin ya biyo bayan wasu rahotanni da suka ce Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ya ba da shawarar a sanya Harajin VAT ka man fetur da kuma harkokin sadarwa domin ƙara kuɗaɗen shiga na gwamnati.

A cikin wata sanarwa da Ma’aikatar Kuɗi ta fitar a ranar Laraba, gwamnatin ta ce rahotannin sun ba da bayanan da ba su dace ba kuma ba su nuna manufar gwamnati ba.

ADVERTISEMENT

Ma’aikatar ta bayyana cewa IMF ya gabatar da shawarwari ne kawai a cikin rahotonsa kan tattalin arziƙin Nijeriya, kuma irin waɗannan shawarwari ba wajibi ba ne gwamnatin ta aiwatar da su.

Gwamnatin ta jaddada cewa har yanzu rangwamen VAT kan man fetur yana nan daram kuma ba a soke shi ba.

LABARAI MASU NASABA

Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

Haka kuma, ta ce babu wani shiri a halin yanzu na ƙaƙaba ƙarin haraji kan man fetur.

Bugu da ƙari, ma’aikatar ta ce haraji na musamman kan harkokin sadarwa da aka gabatar kafin shekarar 2023 an riga an soke shi a ƙarƙashin sabbin dokokin haraji.

Saboda haka, gwamnatin ta buƙaci ‘yan Nijeriya su yi watsi da rahotannin da ke cewa ana shirin ƙaƙaba sabbin haraji kan man fetur ko harkokin sadarwa.

Ta ƙara da cewa abin da ta sa a gaba shi ne bunƙasa tattalin arziƙi, inganta tattara kuɗaɗen shiga, rage asarar kuɗaɗe da samar da ayyukan yi, maimakon ƙara wa jama’a haraji.

Sanarwar ta tabbatar da cewa duk wani sabon matakin haraji da za a ɗauka a nan gaba za a sanar da shi ne a hukumance kuma bisa tanadin doka.

MASU ALAKA

Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro
Manyan Labarai

Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro

September 11, 2026
Manyan Labarai

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

September 11, 2026
Manyan Labarai

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

September 11, 2026
Next Post
Daga Taklamakan Zuwa Sahara: Yadda Hamada Ke “Haifar” Da Fata

Daga Taklamakan Zuwa Sahara: Yadda Hamada Ke “Haifar” Da Fata

LABARAI MASU NASABA

Nazarin CGTN: Kungiyar BRICS Tana Kara Taka Rawar Gani A Harkokin Duniya

Nazarin CGTN: Kungiyar BRICS Tana Kara Taka Rawar Gani A Harkokin Duniya

September 11, 2026
Za A Ci ’Yan Siyasa Masu Kalaman Ɓatanci Tarar Miliyan 10 Da Ɗaurin Watanni 12 — INEC

2027: A Karon Farko INEC Za Ta Ƙaddamar Da Na’urar Bibiyar Zaɓen Nijeriya

September 11, 2026
Me Ya Sa Kamfanonin Amurka Ke Kyautata Zato Ga Sabuwar Damar Sin?

Me Ya Sa Kamfanonin Amurka Ke Kyautata Zato Ga Sabuwar Damar Sin?

September 11, 2026
Gwarzuwar Ma’aikaciyar Gwamnati Ta Shekarar 2026  Mrs Zubaida Umar

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Gwamnati Ta Shekarar 2026 Mrs Zubaida Umar

September 11, 2026
Sin Ta Kafa Manufar Shiga Sahun Manyan Kasashen Dake Da Karfi A Harkar Kera Motoci A Duniya Nan Da Shekarar 2030

Sin Ta Kafa Manufar Shiga Sahun Manyan Kasashen Dake Da Karfi A Harkar Kera Motoci A Duniya Nan Da Shekarar 2030

September 11, 2026
Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro

Sakkwato: Al’ummar Tambuwal Sun Yi Zanga-Zanga Kan Taɓarɓarewar Tsaro

September 11, 2026
Sanata yari

Gwarzon Ɗan Siyasa Na Shekarar 2026 Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari

September 11, 2026
Kasar Sin Za Ta Taimaka Wajen Bunkasa Wadatar Makamashi Da Ci Gaba Mai Dorewa A Duniya

Kasar Sin Za Ta Taimaka Wajen Bunkasa Wadatar Makamashi Da Ci Gaba Mai Dorewa A Duniya

September 11, 2026
SAW

Ɗabi’un Annabi (SAW) Kan Abubuwa Na Al’adar Rayuwa

September 11, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Horar Da Malamai 250,000

Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Horar Da Malamai 250,000

September 11, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.