ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, October 29, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hadin Gwiwar Fasahar AI Tsakanin Sin Da Afirka: Gani Ya Kori Ji

by CGTN Hausa
1 hour ago
AI

Kwanan nan, wakilai sama da 20 da suka samu lambar yabo a “gasar kirkire-kirkire ta samar da misalan amfani da fasahar AI ta matasan kasashen Afirka” sun kammala ziyararsu a biranen Beijing da Shanghai na kasar Sin.

Wannan gasar ta tattara misalai 738 da matasa daga kasashen Afirka 47 da suka hada da Najeriya, Kenya da Rwanda, da dai sauransu, suka gabatar, inda aka hada manyan misalai 114 cikin littafin “tarin misalan kirkire-kirkiren amfani da fasahar AI ta matasan kasashen Afirka”. Irin wannan babbar himma da kwazo ta matasan Afirka na shiga gasar ta nuna cewa, matasan na matukar fatan a fahimci tunaninsu tare da tattara shi da kuma yada shi. Gudanar da gasar ya kuma gina wata gada ta mu’amalar basirar matasan Sin da Afirka.

A cibiyar mutum-mutumin inji ta Yizhuang dake birnin Beijing, matasan Afirka sun ga sabon yanayin amfani da na’urori masu sarrafa kansu da fasahar AI ke tafiyar da su, kuma a ziyarar da suka yi a kamfanin Xiaomi dake Yizhuang, sun ga yadda ake tafiyar da na’urori masu sarrafa kansu da yadda ake kera na’urorin a hakika, ban da wannan kuma a dandalin Mosu na Shanghai, an nuna sakamakon nazarin fasahar zamani da yadda za a yi amfani da su a rayuwar yau da kullum.

ADVERTISEMENT

Bisa hakan, Sin ta nuna wa matasan Afirka ainihin yanayin masana’antun AI a fagen aiki.Bugu da kari, a jami’ar Beijing da jami’ar Fudan, matasan Sin da Afirka sun zauna tare suna tattaunawa kan batun horar da kwararru da kirkire-kirkire, kuma a taron musayar ra’ayoyi na dandalin Mosu, wakilan matasan Afirka bi-da-bi sun hau dandali don bayyana misalansu, yayin da ma’aikata Sinawa ke saurara tare da gabatar da tambaya, da tattaunawa tare.

Wannan aiki ba “Sin na koya wa Afirka yadda ake amfani da fasahar AI” ba ne, a hakika yana samar da dandalin hadin gwiwa. Hakan na nufin idan wani matashin Afirka ya zo da shirinsa, zai iya samun abokin hadin gwiwa a fannin fasaha a nan, da yadda za a yi amfani da ita, ta hakan tunanin matasan Afirka zai iya amfanar da masana’antu da zaman rayuwar jama’a.

LABARAI MASU NASABA

Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

Doguwar Tafiya A Sabon ZamaniZuwa Afirka Da Ke Kan Hanya

A karshen ziyarar, wasu wakilan matasan Afirka sun ce, suna fatan kai abin da suka gani da wanda suka koya a Sin zuwa Afirka, “domin basirar kirkire-kirkire ta samu ci gaba a kasashensu”. Wannan zai kasance tamkar matasan Afirka suna shuka tsaba a kasashensu, kuma abin da Sin ke samar musu shi ne takin da zai sa tsabar ta yi girma lami lafiya. Idan an dubi wannan batu, za a tabbatar da cewa gani ya kori ji kan alfanun hadin gwiwar fasahar AI tsakanin Sin da Afirka. (Marubuciya: MINA)

AI
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sirrin Karbuwar Shawarar Inganta Jagorancin Duniya Ta GGI
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Wasan Kwaikwayo Da Ba Shi Da Tushe Na Japan Yana Yunkurin Shafa Wa Kasar Sin Kashin Kaji
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

MASU ALAKA

Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya
Ra'ayi Riga

Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

October 23, 2026
Doguwar Tafiya A Sabon ZamaniZuwa Afirka Da Ke Kan Hanya
Ra'ayi Riga

Doguwar Tafiya A Sabon ZamaniZuwa Afirka Da Ke Kan Hanya

October 22, 2026
Wa Zai Ciyar Da ’Yan Afirka?Bari Mu Dubi Amsa Da Sin Ta Samar
Ra'ayi Riga

Wa Zai Ciyar Da ’Yan Afirka?Bari Mu Dubi Amsa Da Sin Ta Samar

October 16, 2026
Next Post
Sirrin Karbuwar Shawarar Inganta Jagorancin Duniya Ta GGI

Sirrin Karbuwar Shawarar Inganta Jagorancin Duniya Ta GGI

LABARAI MASU NASABA

Yadda Cristiano Ronaldo Ya Zama Na Farko A Zaɓen Mafi Kyawun Ballon d’Or A Tarihi

Yadda Cristiano Ronaldo Ya Zama Na Farko A Zaɓen Mafi Kyawun Ballon d’Or A Tarihi

October 29, 2026
Sirrin Karbuwar Shawarar Inganta Jagorancin Duniya Ta GGI

Sirrin Karbuwar Shawarar Inganta Jagorancin Duniya Ta GGI

October 29, 2026
Hadin Gwiwar Fasahar AI Tsakanin Sin Da Afirka: Gani Ya Kori Ji

Hadin Gwiwar Fasahar AI Tsakanin Sin Da Afirka: Gani Ya Kori Ji

October 29, 2026
Wasan Kwaikwayo Da Ba Shi Da Tushe Na Japan Yana Yunkurin Shafa Wa Kasar Sin Kashin Kaji

Wasan Kwaikwayo Da Ba Shi Da Tushe Na Japan Yana Yunkurin Shafa Wa Kasar Sin Kashin Kaji

October 29, 2026
’Yansanda Sun Kama Tsohon Gwamnan Imo Rochas Okorocha A Abuja

Kotu Ta Tabbatar Da Rochas Okorocha A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Na Imo Ta Yamma

October 29, 2026
Mazauna Sokoto Sun Yi Murna Bayan Nasarar Kashe Fitattun ‘Yan Bindiga 3 A Jihar

’Yan Sandan Jihohi: Abin Da Za Su Sauya Wajen Inganta Tsaro Da Matakan Kariya Daga Cin Zarafi

October 29, 2026
Kotu Ta Umarci Uzodinma Ya Daina Kiran Kansa Ɗan Takarar APC Na Sanatan Imo Ta Yamma

Kotu Ta Umarci Uzodinma Ya Daina Kiran Kansa Ɗan Takarar APC Na Sanatan Imo Ta Yamma

October 29, 2026
INEC: Matsayin Takarar Pantami, Gwarzo Da Adebutu; Wane Sakamako Ne Zai Iya Biyo Baya?

INEC: Matsayin Takarar Pantami, Gwarzo Da Adebutu; Wane Sakamako Ne Zai Iya Biyo Baya?

October 29, 2026
‘Yan Bindiga Sun Sace Mata 7 A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Kajuru

Sati 3 Har Yanzu ‘Yan Bindiga Ba Su Sako Matar Da Suka Sace A Kaduna Ba

October 29, 2026
Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kuɗin 2027 Kafin Ƙarshen Shekara

October 29, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.