ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Iyayen Wata Yarinya Sun Zargi Hisbah Da Musuluntar Da ‘Yarsu Tare Da Aurar Da Ita A Kano

by Sadiq
4 months ago

Iyayen Jinkai Simon mai shekaru 17 ‘yar asalin Jihar Filato, sun zargi Hukumar Hisbah ta Jihar Kano da musuluntar da ‘yarsu tare da aurar da ita bayan ta ɓace a Jihar Kaduna.

A cewar wata takarda da suka aike wa Kwamishinan ‘Yansandan Jihar Kaduna a ranar 6 ga watan Mayu, iyalan sun ce Jinkai, wadda ke karatu a makarantar St. Bartholomew’s da ke Wusasa a Zariya, ta ɓace ne ranar 9 ga watan Maris bayan ta tafi makaranta.

Iyayen sun ce gani na ƙarshe da aka mata shi tare da wata maƙwabciyarsu mai suna Ruqaiya, wadda daga baya ta sanar da su cewa Jinkai ta musulunta kuma an kai ta Kano.

ADVERTISEMENT

Sun zargi Hisbah da ta canja mata sunanl daga Jinkai Simon zuwa Aisha Sani kafin daga baya suka aurar da ita ga wani mutum mai suna Abdulsamad.

Iyayen sun kuma zargi hukumar da canja shekarunta daga 17 zuwa 19 a wasu takardu da suka nuna cewar iyayenta ne suka sanya wa hannu.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnan Shekara na 2026 Gwamna Caleb Manasseh Mutfwang

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

A cewar takardar ƙorafin, an kai Jinkai wata babbar kotun Jihar Kano inda aka sa ta rantse cewa shekarunta 19.

Iyayen sun buƙaci ‘yansanda su binciki lamarin tare da tabbatar da dawo da ‘yarsu gida lafiya.

An kuma aike kwafin takardar zuwa ofishin Sufeto Janar na ‘Yansanda, Ƙungiyar Kiristoci ta Nijeriya, reshen Jihar Kaduna, Anglican Diocese na Wusasa da wasu ƙungiyoyin Kirista.

A lokacin haɗa wannan rahoto, Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, ba ta fitar da wata sanarwa kan zarge-zargen ba.

MASU ALAKA

Mutfwang Ya Buƙaci Sojoji Su Ƙara Ƙaimi A Aikinsu
Labarai

Gwamnan Shekara na 2026 Gwamna Caleb Manasseh Mutfwang

September 11, 2026
Manyan Labarai

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

September 11, 2026
Manyan Labarai

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

September 11, 2026
Next Post
Ɗan Majalisar Amurka Ya Zargi Kwankwaso Da Hannu A Kisan Kiristoci A Nijeriya

2027: NDC Da ADC Za Su Iya Yin Haɗaka – Kwankwaso

LABARAI MASU NASABA

Mutfwang Ya Buƙaci Sojoji Su Ƙara Ƙaimi A Aikinsu

Gwamnan Shekara na 2026 Gwamna Caleb Manasseh Mutfwang

September 11, 2026

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

September 11, 2026

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

September 11, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwarzon Gwamnan Shekarar 2026 Kwamared Nasir Idris

September 11, 2026

Dalilin Da Ya Sa Ba Zan Janye Wa Atiku Ba A Zaɓen 2027 – Peter Obi

September 11, 2026
Farashin Siminti Zai Ragu Idan Farashin Kayan Aiki Ya Sauka – BUA

Gwarzon Shekarar 2026 Abdulsamad Rabiu

September 11, 2026
Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe

Buƙatar Ɗaukar Matakan Daƙile Yaɗuwar Cutar Mashaƙo A Nijeriya

September 11, 2026
Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje

Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje

September 10, 2026
Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

September 10, 2026
Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.