• Leadership Hausa
Tuesday, March 21, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jakadan Kasar Sin Dake Nijar Ya Gana Da Tsohon Shugaban kasar

by CMG Hausa
7 months ago
in Daga Birnin Sin
0
Jakadan Kasar Sin Dake Nijar Ya Gana Da Tsohon Shugaban kasar
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Jiya Jumma’a, jakadan kasar Sin a Nijar Jiang Feng, ya gana da tsohon shugaban janhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou, inda bangarorin biyu suka yi musayar ra’ayi mai zurfi, kan dangantakar abokantaka da ke tsakanin kasashen biyu.

Guo Xueli, mai ba da shawara kan harkokin siyasa na ofishin jakadancin Sin dake Nijar, ya halarci taron.

  • Yawan Injuna Da Kasar Sin Ta Fitar Da Su Zuwa Ketare A Farkon Rabin Bana Ya Karu Da Kashi 10.41%

Jiang ya yi tsokaci, game da gudummawar da Issoufou ya bayar, wajen sa kaimi ga raya dangantakar dake tsakanin Sin da Nijar, da sada zumunci tsakanin al’ummomin kasashen biyu. Ya kuma bayyana cewa, kasar Sin na son yin hadin gwiwa da Nijar, wajen daga dangantakar abokantaka da hadin gwiwa a tsakanin kasashen biyu zuwa wani sabon matsayi.

A nasa bangaren, Issoufou ya ce, kasar Sin na daya daga cikin muhimman abokan hadin gwiwar Nijar.

Yana kuma fatan ci gaba da yin kokari, wajen sada zumunta tsakanin Nijar da Sin, da kuma sa kaimi ga samun karin nasarori a fannin hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu. (Mai fassara: Bilkisu)

Labarai Masu Nasaba

Sin Ta Fitar Da Rahoto Game Da Halin Dimokuradiyya A Amurka A Shekarar 2022

An Kaddamar Da Shirin Bidiyon “Bayanin Magabata Da Xi Jinping Ke So” Na 2 Da Harshen Rashanci 

ShareTweetSendShare
Previous Post

Damfarar Miliyan 66: Kotu Ta Daure Maman Boko Haram Da Wasu Mutum 2

Next Post

Akwai Babban Aiki A Gaban Erik ten Hag A Man U

Related

Sin Ta Fitar Da Rahoto Game Da Halin Dimokuradiyya A Amurka A Shekarar 2022
Daga Birnin Sin

22 mins ago
An Kaddamar Da Shirin Bidiyon “Bayanin Magabata Da Xi Jinping Ke So” Na 2 Da Harshen Rashanci 
Daga Birnin Sin

An Kaddamar Da Shirin Bidiyon “Bayanin Magabata Da Xi Jinping Ke So” Na 2 Da Harshen Rashanci 

10 hours ago
Shugaban Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Rasha Vladimir Putin

Firaministan Kasar Djibouti Ya Mikawa Tawagar Jiyya Ta Kasar Sin Lambar Yabo

12 hours ago
Dangantakar Sin Da Rasha Ta Bayyana “Hanyar Da Ta Dace Ta Cudanya Tsakanin Kasa Da Kasa”
Daga Birnin Sin

Dangantakar Sin Da Rasha Ta Bayyana “Hanyar Da Ta Dace Ta Cudanya Tsakanin Kasa Da Kasa”

14 hours ago
Kasar Sin Ta Bukaci Amurka Da Sauran Kasashen Yammacin Duniya Da Su Gaggauta Dage Takunkumin Kan Bangare Daya

15 hours ago
Next Post
Akwai Babban Aiki A Gaban Erik ten Hag A Man U

Akwai Babban Aiki A Gaban Erik ten Hag A Man U

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Fitar Da Rahoto Game Da Halin Dimokuradiyya A Amurka A Shekarar 2022

Sin Ta Fitar Da Rahoto Game Da Halin Dimokuradiyya A Amurka A Shekarar 2022

March 21, 2023
Jihar Zamfara: Dauda Lawal Dare Na Jam’iyyar PDP Ya Kayar Da Gwamna Matawalle Na APC

Jihar Zamfara: Dauda Lawal Dare Na Jam’iyyar PDP Ya Kayar Da Gwamna Matawalle Na APC

March 21, 2023
An Kaddamar Da Shirin Bidiyon “Bayanin Magabata Da Xi Jinping Ke So” Na 2 Da Harshen Rashanci 

An Kaddamar Da Shirin Bidiyon “Bayanin Magabata Da Xi Jinping Ke So” Na 2 Da Harshen Rashanci 

March 20, 2023
Shugaban Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Rasha Vladimir Putin

Shugaban Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Rasha Vladimir Putin

March 20, 2023
Ramadan: Shehu Isma’ila Mai Diwani Ya Buɗe Tafsirin Alƙur’ani A Kaduna

Ramadan: Shehu Isma’ila Mai Diwani Ya Buɗe Tafsirin Alƙur’ani A Kaduna

March 20, 2023
Firaministan Kasar Djibouti Ya Mikawa Tawagar Jiyya Ta Kasar Sin Lambar Yabo

Firaministan Kasar Djibouti Ya Mikawa Tawagar Jiyya Ta Kasar Sin Lambar Yabo

March 20, 2023
Da Dumi-duminsa: ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Basarake A Ondo

An Sace Baturen Zabe Akan Hanyarsa Ta Zuwa Cibiyar Tattara Sakamakon Zabe A Zamfara

March 20, 2023
Dangantakar Sin Da Rasha Ta Bayyana “Hanyar Da Ta Dace Ta Cudanya Tsakanin Kasa Da Kasa”

Dangantakar Sin Da Rasha Ta Bayyana “Hanyar Da Ta Dace Ta Cudanya Tsakanin Kasa Da Kasa”

March 20, 2023
Gwamna Zulum Ya Sake Lashe Zaben Gwamna A Jihar Borno

An Kashe ‘Yansanda 2, Da Dama Sun Samu Raunuka A Wata Arangama Da Sojoji A Taraba

ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci