ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 5, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jigilar Hajoji Ta Jiragen Kasa Na Gudana Bisa Daidaito A Kasar Sin

by CGTN Hausa and Sulaiman
5 months ago
Jiragen kasa

LABARAI MASU NASABA

Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

Hukumar lura da sufurin jiragen kasa ta kasar Sin, ta fitar da wasu alkaluma dake nuna bunkasar hada-hadar jigilar hajoji ta layukan dogo na kasar, cikin watanni biyar na farkon shekarar nan ta 2026.

Alkaluman da hukumar ta fitar a Lahadin nan, sun nuna yadda aka yi jigilar hajojin da suka kai jimillar tan biliyan 1.67, ta layukan dogo tsakanin watan Janairu zuwa Mayun bana, wanda hakan ya shaida karuwar kaso 1.8 bisa dari kan mizanin shekara-shekara.

Kazalika, kiyasin adadin taragun jiragen kasa dake dakon hajoji a kullum, cikin watannin biyar ya kai 186,300, karuwar da ta kai ta kaso 2.8 bisa dari idan an kwatanta da na adadin makamancin lokacin na shekarar da ta gabata.

ADVERTISEMENT

Har ila yau, alkaluman sun nuna yadda adadin jigilar hajojin zuwa sassan kasa da kasa ke gudana bisa daidaito. Yayin da adadin hidimomin dakon kayayyaki ta jiragen kasa tsakanin Sin da Turai, da tsakanin Sin da sauran kasashen Asiya, ya kai sau 15,506 cikin watannin biyar, wanda shi ma ya karu da kaso 12.6 bisa dari a mizanin shekara-shekara. (Saminu Alhassan)

Jiragen kasa
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

    Yadda Manufar Soke Haraji Da Bikin CIIE Suka Fadada Hadin Gwiwar Cin Moriyar Juna Tsakanin Sin da Afirka
Jiragen kasa
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Yadda Tinubu Ke Yawan Ciyowa Nijeriya Bashi Abin Tambaya Ne – Atiku
  • Sulaiman
    Majalisa Ta Nemi Hukunta Asibitocin Da Suka Ƙi Karɓar Majinyatan Gaggawa
  • Sulaiman
    Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18
  • Sulaiman
    Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

MASU ALAKA

Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane
Daga Birnin Sin

November 4, 2026
Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO
Daga Birnin Sin

Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

November 4, 2026
Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD
Daga Birnin Sin

Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

November 4, 2026
Next Post
Ministoci Da Gwamnoni Za a Koma Kai Wa Hari Nan Gaba – Buratai

Ministoci Da Gwamnoni Za a Koma Kai Wa Hari Nan Gaba - Buratai

LABARAI MASU NASABA

Jiragen kasa

Yadda Tinubu Ke Yawan Ciyowa Nijeriya Bashi Abin Tambaya Ne – Atiku

November 5, 2026
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nemi Hukunta Asibitocin Da Suka Ƙi Karɓar Majinyatan Gaggawa

November 5, 2026
Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

Zaɓen 2027: Gwamnan Kano Ya Nemi A Sauya Masa Kwamishinan ’Yansanda Da DPO 18

November 5, 2026
Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

November 4, 2026
Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

Gwamna Dauda Ya Amince Da Ɗaukar Ƙarin Ƙwararrun Ma’aikata 75 A Hukumar Haraji Ta Zamfara

November 5, 2026
Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

November 4, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Zargin Yi Wa Tinubu Kamfen A Masallaci: Hukumar Shari’a Ta Bauchi Ta Gayyaci Limamin Da Aka Cire

November 4, 2026
Uwargidan Tinubu Na Tallafa Wa Mata Saboda Tausayi – Minista

Uwargidan Tinubu Na Tallafa Wa Mata Saboda Tausayi – Minista

November 4, 2026
Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

November 4, 2026
Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci