ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kafar CGTN Ta Fitar Da Rahoto Game Da Hasashen Ababen Mayar Da Hankali Yayin Manyan Taruka Biyu Na Sin

by CGTN Hausa and Sulaiman
6 months ago
CGTN

A yanzu haka yanayin duniya ya shiga wani lokaci na babban sauyi irin wanda ba a taba gani ba tun bayan yakin duniya na biyu, kuma masu fashin baki na kara mayar da hankali kan muhimman tambayoyi biyu; wato batun abun da ke wakana a duniya, da ko me kasar Sin ke yi kan hakan.

A matsayin wata muhimmiyar taga da duniya ke iya leka mahangar kasar Sin da ma kara fahimtar kasar, manyan taruka biyu na kasar Sin na bana suna kara janyo hankulan al’ummun duniya. A jajiberin bude tarukan biyu, kafar CGTN, da hadin gwiwar da cibiyar tuntuba kan harkokin kasa da kasa ta jami’ar Tsinghua, sun fitar da rahoton hasashen muhimman batutuwa na shekarar nan ta 2026.

Rahoton ya nuna cewa, a shekarar nan ta 2026, an fara aiwatar da shirin raya tattalin arziki da zamantakewar al’ummar Sin na shakaru biyar-biyar karo na 15, da cika shekaru 105 da kafuwar JKS. Ginshikai da nasarorin da Sin ta cimma bisa zamanantar da kanta, ana fatan su zamo alkiblar sassan kasa da kasa. A daya hannun kuma, tsarin aiwatar da cikakken shirin samar da ci gaba bisa kirkire-kirkire, da himmatuwa wajen aiwatar da manufofi da ka iya ingiza samar da hajoji masu inganci, zai shigar da sabon kuzari na dorewar ci gaban tattalin arzikin kasar na dogon lokaci. Bugu da kari, zurfafa sauye-sauye da bude kofa, tare da ingiza saurin samar da dunkulalliyar kasuwar kasa mai inganci, da cikakken tsari, da adalci, kuma budaddiya ga kowa, zai karfafa ginshikan cikin gida na raya tattalin arziki, da juriyarsa ga matsaloli daga waje. Har iya yau, rahoton ya nuna cewa, batutuwa masu nasaba da “juriyar tattalin arziki, da tsarin bunkasa fifikon kasuwar gida, da cin gajiya daga damammakin kasuwannin waje, za su ci gaba da kasancewa muhimman batutuwa da al’ummun duniya za su ci gaba da tattauna su.

ADVERTISEMENT

Wadannan fannoni sun kunshi: batun kirkire-kirkiren kimiyya da na fasahohi, da daga martabar sashen kere-kere, da tasirin manufar fadada bukatun gida da bunkasa sayayya, da sabon ci gaba a fannin kara bude kofa, da bunkasa tashoshin cinikayya marar shinge, da fadada hadin gwiwar shiyyoyi da kasuwanni masu tasowa. (Saminu Alhassan)

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

CGTN
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

    Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa
CGTN
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna
  • Sulaiman
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

September 8, 2026

Next Post
Sin Ta Yi Kira Da A Koma Teburin Tattaunawa Game Da Batun Nukiliyar Iran

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci