ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kungiya Ta Nemi Mambobinta Su Rungumi Hanyoyin Kasuwanci Na Zamani

by Sulaiman and Rabi'u Ali Indabawa
2 months ago
Kasuwa

Kungiyar ‘Yan Kasuwar Arewa wato ‘Arewa Traders Association’ da haxin gwiwar bankin Ja’iz da Taj Bank, sun gudanar da babban taro domin wayar da ‘yan kungiyar gami da tallafa musu ta yadda za su bunqasa kasuwancinsu ta hanyar koya musu kasuwanci a zamanance da suka hada fasahar zamani dabaru.

Da yake jawabi a wurin taron, shugaban qungiyar Arewa Traders Association na kasa, Alhaji Adamu Hassan Ibrahim, cewa ya yi “Maqasudin wannan taro shi ne, a kara jawo ‘yan uwansu ‘yan kasuwa su fahimci sabon tsarin na kasuwanci wanda duniya take tafiya da shi, a ilimantar da kananan ‘yan kasuwa, ka san an ce ka ba wa mutum ilimin abu ya fi ka ba shi abin hannunka, saboda mu muke jama’a a Arewa sannan mu muke da abin da muka gada iyaye da kakanni na kasuwancin nan, to kasusancin nan ba ya yiwywa sai akwai tsarin zamani saboda rayuwa ta canja, wannan shi ne dalilin da ya sa muka shirya wannan taro na ilmantar da juna.

Shi kuwa shugaban kasuwar Deidei, cewa ya yi ‘Na farko dai yaya za su yi gudanar da harkokin kasuwancinsu ta hanyar adana bayanai, da kuma hanyoyin sadarwa. Kyakkyawar mu’amala na sanyawa mutum ya samu kwastotmomi, sannan sanin sanin ya za a yi ka habaka kasuwancinka, ya ta yaya za a yi ka shiga bankuna ka samu jari, wae irin tallafi bankuna ke bayarwa, wane irin tallafi su bayarwa na Inshora? Da uaran abubuwa marasa dadi da suke samun ‘yan kasuwa kamar su gobara rikice-rikice ko hadura, to wane tsari muke da shi na Inshora da idan wannan abu ya faru ga ‘yan kasuwarmu su kawo mana dauki? Wannan ya sa muka yi hadin gwiwa da Ja’iz da Taj Bank su zo domin samun mafita,” in ji shi.

ADVERTISEMENT

Tun da fari a jawabin da ya gabatar Manajan Daraktan Ja’iz Takafu Alhaji Ibrahin Shehu, yaba wa wadanda suka shirya taron ya yi. Baya ga haka ya bayyana cewa shi aikinsa ya nuna wa mutum wata hanya da zai bi ya kaucewa asara a kasuwanci idan kuma aka samu asarar to a nuna masa yadda zai bi ya maye gurbin abin da ya rasa ta hanyar tanadi a bankinsu, domin babu yadda za a yi ka fara kasuwanci ba ka samu a sara ba. A karshe ya ce za su samu lokaci domin yi wa mambobi cikakke bayanin yadda lamarin yake.

Shima wakilin kamfanin Dangote Hashim Cewa ya yi, duk wanda zai yi kasuwanci to kada ya yi haka kai tsaye kamar yadda wasu ke yi, ya ce yana da kyau mutum ya san daga ina ya faro sannan kuma ina ya nufa. “Yawancin mutanenmu na Arewa da mutum ya fara kasuwanci ya fara samun kudi shi ke nan sai sayen mota sayen gida kara aure, sai ka ga ba a je ko ina ba ‘yana so ya zama wane kuma idan ka ga mutum ya zama wane to ta irin haka bane, in ji shi.

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Sai kuma wakiliyar bangaren abin da ya shafi bunkasawa da karfafa kwazon ayyuka na kasa wadda Omoyili ta wakilci wanda ya kamata ya zo bai sai samu ikon zuwa ba, wacce ta magana akan kyakkyawar kulawa akan muhimmancin bunkasa kasuwanci domin kasuwanci shima abu ne mai rai wanda ke da hanyoyi da matakai da ake bi na ganin cewa an bunkasa shi.

Ta ja hankalin ‘yan kasuwa kan ba wa kwastomomi muhimmanci domin idan babu su kasuwanci ba zai inganta ba, don haka a cewarta ya zama wajibi ya kasance kana da kyakkyawar mu’amala da su.

Shugabannin kungiyar na jihohin Arewa ga mambobinta ne dai suka samu halartar wannan muhimmin.

Kasuwa
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
  • Sulaiman
    Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
  • Sulaiman
    Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa
  • Sulaiman
    Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy
Kasuwa
Rabi'u Ali Indabawa
+ posts Bio
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ƙungiya Ta Gudanar Da Zaɓen Sabbin Shugabanninta A Abuja
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Yadda Tinubu Ya Kashe Naira Biliyan 37.64 A Tafiye-tafiye
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ta’addaci: Mutum 14,500 Sun Bace A Arewa Maso Gabas

MASU ALAKA

Labarai

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu
Labarai

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu
Manyan Labarai

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Next Post
Kalolin Kitso Na Zamani: Yadda Ake Yin Fulani Style

Muhimmancin Kula Da Gashi Domin Lafiyarsa Da Kyawunsa

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026
’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.