• Leadership Hausa
Sunday, February 5, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result
Home Daga Birnin Sin

Matasan Sin Masu Fasaha Sun Lashe Lambobin Yabo Bakwai A Gasar Duniya

by CMG Hausa
2 months ago
in Daga Birnin Sin
0
Matasan Sin Masu Fasaha Sun Lashe Lambobin Yabo Bakwai A Gasar Duniya

Labarai Masu Nasaba

An Gabatar Da Shirin Tallata Bikin Fitilu Na Gargajiyar Sin A Afrika Ta Kudu Da Habasha

Sin Za Ta Hada Hannu Da MDD Wajen Shawo Kan Kalubalen Duniya

A yayin bikin ba da lambar yabo da ya gudana jiya a Austria, matasan da suka fafata a gasar fasaha ta musamman ta duniya ta 2022 daga kasar Sin, wato Zhu Ke, Jiang Xinhua, Jiang Yuhe, Wu Yuanzhou, Yu Shouan da Jiang Hao sun sami lambobin zinare na nau’ikan jigilar hajoji, da bangaren fasahar manyan motoci, da fasahar dakin gwaje-gwajen sinadarai, da yin bulo, da hada na’urorin lantarki da kula da masana’antu, bi da bi.

Masu fasaha na kasar Sin da suka hada da Zhang Yangguang da Liu Jinyao, sun samu lambar tagulla a fannin aikin gine-gine.

  • Kakakin Babban Yankin Kasar Sin Ya Yi Tsokaci Game Da Zaben Yankin Taiwan

Jiang Yuhe ta shaidawa kamfanin dillancin labarai na Xinhua bayan bikin cewa, ta yi farin ciki da alfahari da samun lambar zinare ta farko ta fasahar dakin gwaje-gwajen sinadarai da kasar Sin ta lashe a gasar fasaha ta duniya, inda ta bayyana fatan zama malami a nan gaba, don horar da kwararrun matasa masu fasaha.

Gasar da ake yiwa taken “Olympics for technicians” a duniya, gasar kwararru ta duniya, gasa ce dake yayata kwarewar sana’a a fannin fasaha. (Mai fassarawa: Ibrahim daga CMG Hausa)

Previous Post

‘Yan Sama Jannati Uku Na Kasar Sin Za Su Yi Aiki A Kumbon Shenzhou-15

Next Post

Gwamnatin Kano Ta Haramta Wa Matuka Baburan Adaidaita Sahu Bin Manyan Titinan Jihar

Related

An Gabatar Da Shirin Tallata Bikin Fitilu Na Gargajiyar Sin A Afrika Ta Kudu Da Habasha
Daga Birnin Sin

An Gabatar Da Shirin Tallata Bikin Fitilu Na Gargajiyar Sin A Afrika Ta Kudu Da Habasha

11 hours ago
Sin Za Ta Hada Hannu Da MDD Wajen Shawo Kan Kalubalen Duniya
Daga Birnin Sin

Sin Za Ta Hada Hannu Da MDD Wajen Shawo Kan Kalubalen Duniya

12 hours ago
Wang Yi: Ya Kamata Sin Da Amurka Su Rika Tuntubar Juna Domin Kaucewa Rashin Fahimta
Daga Birnin Sin

Wang Yi: Ya Kamata Sin Da Amurka Su Rika Tuntubar Juna Domin Kaucewa Rashin Fahimta

12 hours ago
Amurka Ba Ta Cancanci Sukar Kasar Sin Ba
Daga Birnin Sin

Amurka Ba Ta Cancanci Sukar Kasar Sin Ba

23 hours ago
Sin Ta Bukaci Japan Ta Cika Alkawarin Ta Tare Da Yin Abun Da Ya Dace Kan Muhimman Batutuwa
Daga Birnin Sin

Sin Ta Bukaci Japan Ta Cika Alkawarin Ta Tare Da Yin Abun Da Ya Dace Kan Muhimman Batutuwa

1 day ago
Ya Kamata Amurka Ta Nuna Girmamawa Yayin Sake Bude Ofishin Jakadancinta A Solomon
Daga Birnin Sin

Ya Kamata Amurka Ta Nuna Girmamawa Yayin Sake Bude Ofishin Jakadancinta A Solomon

1 day ago
Next Post
Gwamnatin Kano Ta Haramta Wa Matuka Baburan Adaidaita Sahu Bin Manyan Titinan Jihar

Gwamnatin Kano Ta Haramta Wa Matuka Baburan Adaidaita Sahu Bin Manyan Titinan Jihar

LABARAI MASU NASABA

‘Yansanda Sun Kama Wani Da Kokon Kan Mutum A Neja

‘Yansanda Sun Kama Wani Da Kokon Kan Mutum A Neja

February 4, 2023
Gwamnatin Katsina Za Ta Yi Bincike Kan Kisan Da ‘Yan Bindiga Suka Yi Wa Mutum 41

Gwamnatin Katsina Za Ta Yi Bincike Kan Kisan Da ‘Yan Bindiga Suka Yi Wa Mutum 41

February 4, 2023
An Gabatar Da Shirin Tallata Bikin Fitilu Na Gargajiyar Sin A Afrika Ta Kudu Da Habasha

An Gabatar Da Shirin Tallata Bikin Fitilu Na Gargajiyar Sin A Afrika Ta Kudu Da Habasha

February 4, 2023
Kashu

Nijeriya Na Samun Fiye Da Dala Miliyan 250 Daga Kashun Da Ake Fitarwa Waje -Minista

February 4, 2023
Sin Za Ta Hada Hannu Da MDD Wajen Shawo Kan Kalubalen Duniya

Sin Za Ta Hada Hannu Da MDD Wajen Shawo Kan Kalubalen Duniya

February 4, 2023
‘Yan Bindiga Sun Kashe Alkali A Kotu A Jihar Imo

‘Yan Bindiga Sun Kashe Alkali A Kotu A Jihar Imo

February 4, 2023
Wang Yi: Ya Kamata Sin Da Amurka Su Rika Tuntubar Juna Domin Kaucewa Rashin Fahimta

Wang Yi: Ya Kamata Sin Da Amurka Su Rika Tuntubar Juna Domin Kaucewa Rashin Fahimta

February 4, 2023
Tinubu Yana Kaunar Nijeriya, Ku Zabe Shi – Buhari Ga ‘Yan Nijeriya

Tinubu Yana Kaunar Nijeriya, Ku Zabe Shi – Buhari Ga ‘Yan Nijeriya

February 4, 2023
Rashin Adalci Tsakanin ‘Ya’ya Yana Jawo Fitintinu (Fatawa)

Rashin Adalci Tsakanin ‘Ya’ya Yana Jawo Fitintinu (Fatawa)

February 4, 2023
Ba Za A Kara Tsawaita Wa’adin Daina Karbar Tsofaffin Takardun Kudi Ba —Emefiele

Ba Za A Kara Tsawaita Wa’adin Daina Karbar Tsofaffin Takardun Kudi Ba —Emefiele

February 4, 2023
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.