ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sadik Ango Wanda Aka Sace A Jirgin Kasan Kaduna Ya Lashe Zaben Dan Majalisar Tarayya A PDP

by Idris Umar
4 years ago
sadik ango

Daya daga cikin fasinjojin jirgin kasan Kaduna-Abuja ya lashe zaben Dan majalisa a jambiyar PDP.

Sadik Ango Abdullahi, ɗane ga Farfesa Ango Abdullahi, kuma wanda ya lashe zaben fid-da gwanin PDP yana hannun ’yan bindiga daji tsawon lokaci masu yawa ya kayar da Dan majalisa mai ci a mazabar karamar hukumar Sabon Garin Jihar Kaduna cikin karamin lokaci batare da wani hargitsiba.

Haka ya biyo bayan bayyana sakamakon zaben da baturen zabe na karamar hukumar ya yi jim kadan bayan kammala zaben dan Majalisar tarayya a ofishin INEC da ke GRA Sabon Garin Zariya.

ADVERTISEMENT

Jami’in zaben, Dokta Hashim Mohammed Sulaiman, ya sanar da cewa Sadik Ango Abdullahi na jam’iyyar PDP ya samu kuri’a 33,616 inda ya kayar da mai rike da kujerar, Mohammed Garba Datti, na jami’iyyar APC da ya samu kuri’a 31,737

Sauran wadanda suka kara a zaɓen sune Abubakar Abdulsalam na jam’iyar ADC da ya sami kuri’u 216, da Mohammed Lawal Shehu na jam’iyyar PRP da ke da kuri’a 222, sa’ilin da Abubakar Umar Bomo na jam’iyyar NNPP, ya samu kuri’a 2,368.

LABARAI MASU NASABA

2027: Tinubu Ya Sake Zaɓar Shettima A Matsayin Abokin Takararsa

An Ceto Dukkanin Ɗalibai Da Malaman Da Aka Sace A Jihar Oyo — Fadar Shugaban Ƙasa

Sauran yan takarar da suka sha kayi sun hada da Ismaila Mohammed na jam’iyyar N.I.M 125, da Lawal Ummar na Labour Party da ya sami kuri’a 8325.

Sadik Ango Abdullahi, da ne ga Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa ne kuma basarake a madarautar Zazzau, Farfesa Ango Abdullahi da kuma tsohuwar Sanata a Jihar Taraba,wato margayya Hajiya A’isha Jummai Alhassan (Maman Taraba).

Idan baku mantaba shi Sadik Ango Abdullahi, ya lashe zaben fitar da gwani na jam’iyar PDP a lokacin yana tsare ne a hannun ‘yan bindaga da sukayi garkuwa da fasinjojin jirgin kasa Abuja zuwa Kaduna a shekarar da ta gabata.

Tuni dai jama’a sukayi dafifi a gidan zabebben Dan majalisar dake GRA Zariya don tayashi murnar samun nasaran.

Sadin Ango Abdullahi ya kayar da abokin takaran nashine honorabul Garba Datti Babawo shugaban kwamitin tashoshin jiragen ruwa na kasa a majalisar tarayya da kuri’u masu dama.

Honorabul Garba Datti shene ya rike mukamin Dan majalisar sau hudu yana neman zuwa na biyar a wannan karon Allah bai nufaba.

sadik ango
Idris Umar
+ postsBio
  • Idris Umar
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-umar/
    Sanata Shehu Sani Ya Nemi Gwamnonin Arewa Su Tallafa Wa Bikin Al’adu Na ABU Zariya
  • Idris Umar
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-umar/
    Yadda Dakta A’isha Mustapha Ta Zama Shugabar Ƙungiyar Likitocin Jihar Kaduna
  • Idris Umar
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-umar/
    Kafafen Sadarwa Na Zamani Wuri Ne Na Bunƙasa Tattalin Arziƙi — Ubale Kiru
  • Idris Umar
    https://hausa.leadership.ng/author/idris-umar/
    Kungiyar Daliban Jami’ar ABU Ta Gudanar Gasar Girke-girken Abincin Gargajiya A Bude Bikin Al’adu Na Bana

MASU ALAKA

2027: Tinubu Ya Sake Zaɓar Shettima A Matsayin Abokin Takararsa
Da ɗumi-ɗuminsa

2027: Tinubu Ya Sake Zaɓar Shettima A Matsayin Abokin Takararsa

July 10, 2026
An Ceto Dukkanin Ɗalibai Da Malaman Da Aka Sace A Jihar Oyo — Fadar Shugaban Ƙasa
Manyan Labarai

An Ceto Dukkanin Ɗalibai Da Malaman Da Aka Sace A Jihar Oyo — Fadar Shugaban Ƙasa

July 10, 2026
An Kama Tsohon Minista Uche Nnaji Kan Zargin Amfani Da Takardun Bogi
Da ɗumi-ɗuminsa

An Kama Tsohon Minista Uche Nnaji Kan Zargin Amfani Da Takardun Bogi

July 1, 2026
Next Post
Da Dumi-Dumi: Sanata Abdul Ningi Ya Lashe Zaben Sanatan Bauchi Ta Tsakiya

Da Dumi-Dumi: Sanata Abdul Ningi Ya Lashe Zaben Sanatan Bauchi Ta Tsakiya

LABARAI MASU NASABA

Yadda Jami’an ‘Yansanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja, Sun Kwashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa

Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara

September 9, 2026
Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.