Yau Jumma’a, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar da cewa, shugaban kasar Zambia Hakainde Hichilema zai kawo ziyarar aiki kasar Sin daga ranar 10 zuwa 16 ga watan Satumba bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa. (Mai Fassarawa: Maryam Yang)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp