ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Bukaci Takaichi Ta Janye Kalaman Da Ta Yi Kan Taiwan Na Sin Bayan Zaben Japan

by CGTN Hausa and Sulaiman
7 months ago
Sin

Kasar Sin ta sake jaddada kira ga Japan da ta janye kalamanta na katobara da firaministar kasar Sanae Takaichi ta yi game da yankin Taiwan na kasar Sin, tare da nuna kwakkwarar niyya wajen kare ginshikin siyasa na dangantakar Sin da Japan ta hanyar daukar matakai na ainihi, kamar yadda mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar ya bayyana a yau Litinin.

Mai magana da yawun, Lin Jian, ya furta hakan ne a taron manema labarai na yau da kullum, bayan jam’iyyun da ke mulki a gwamnatin hadaka ta Japan, watau Liberal Democratic Party da Japan Innovation Party, sun samu fiye da kashi biyu cikin uku na kujeru a majalisar wakilai bayan zaben gamagari na ranar Lahadi.

A yau Litinin, Sin ta kuma bukaci Japan ta yi tunani mai zurfi kan tarihinta na cin zarafi da ta yi wa wasu kasashe, tare da yin taka-tsantsan kan manyan batutuwa na tarihi kamar na gidan ibada na Yasukuni. Lin Jian ya bayyana haka a martanin da ya mayar game da kalaman da firaministar Japan Sanae Takaichi ta yi kwanan nan game da batun gidan ibada na Yasukuni.

ADVERTISEMENT

Kazalika, dangane da hukuncin da babbar kotun yankin musamman na Hong Kong ta yanke wa Jimmy Lai a yau 9 ga watan Fabrairu, na daurin shekaru 20 a gidan yari kan tuhumetuhume biyu na gama kai da wasu daga waje da kuma wallafe-wallafen jaridu na tayar da bore. Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Sin, Lin Jian, ya fada a wannan rana cewa “Jimmy Lai shi ne babban mai tsarawa da kuma shiga dumu-dumu cikin jerin ayyukan nuna bore ga Sin da Hong Kong.”

Ya kara da cewa, aika-aikarsa sun yi matukar keta ka’idojin tsarin “kasa daya, mai amfani da tsarin mulki biyu,” sun kuma jefa tsaron kasa cikin babbar barazana, kana sun lalata samun wadata da kwanciyar hankalin Hong Kong da jin dadin jama’a kwarai da gaske. Dole ne a hukunta shi sosai bisa doka.”

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Bugu da kari Lin Jian ya ce, “Jimmy Lai dan asalin kasar Sin ne. Muna kira ga kasashen da abin ya shafa da su girmama ‘yancin mulkin kai na kasar Sin, su girmama tsarin doka na Hong Kong, su kuma guji yin maganganu marasa kan-gado da suka shafi shari’ar da aka gudanar a yankin, tare da kauce wa tsoma baki cikin tsarin shari’ar Hong Kong ko harkokin cikin gidan Sin ta kowane irin salo.” (Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)

Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa
Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan
  • Sulaiman
    ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
  • Sulaiman
    PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
Daga Birnin Sin

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Daga Birnin Sin

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Next Post
An Gudanar Da Bukukuwa Iri-Iri Don Maraba Da Zuwan Bikin Bazara Na Sin A Kasashe Da Dama

An Gudanar Da Bukukuwa Iri-Iri Don Maraba Da Zuwan Bikin Bazara Na Sin A Kasashe Da Dama

LABARAI MASU NASABA

Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.