ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, October 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sojoji Sun Daƙile Harin Ƴan Ta’adda, Sun Ƙwace AK-47 A Kaduna

by Abubakar Sulaiman
1 month ago

Dakarun sojojin Nijeriya sun samu nasarar daƙile wani harin ƴan ta’adda a Jihar Kaduna, inda suka ƙwace bindiga ƙirar AK-47 tare da alburusai bayan wata musayar wuta da maharan.

A cewar sanarwar da rundunar sojin ta fitar, dakarun sun fuskanci ƴan ta’addar ne bayan samun sahihan bayanan sirri kan shirinsu na kai hari, lamarin da ya sa sojojin suka yi musu kwanton-bauna tare da buɗe musu wuta, inda da dama daga cikinsu suka tsere da raunukan harbi.

Sanarwar ta bayyana cewa a yayin aikin binciken yankin da arangamar ta auku a Kaduna, dakarun sun yi nasarar gano bindiga ƙirar AK-47 ɗauke da alburusai da sauran kayan aiki da maharan suka watsar domin tsira da rayukansu.

ADVERTISEMENT

Rundunar sojin ta yaba da ƙwazo da jarumtar dakarun da suka gudanar da aikin, tana mai jaddada aniyar ci gaba da kai sumame a maɓoyar ƴan ta’adda a faɗin jihar domin dawo da cikakken zaman lafiya da kare al’umma.

Daga ƙarshe, rundunar ta buƙaci mazauna yankin da su ci gaba da ba jami’an tsaro haɗin kai tare da gaggauta kai rahoton duk wani wanda aka gani da raunin harbi ko kuma wani motsi da ba a aminta da shi ba a asibitoci da cikin al’umma.

LABARAI MASU NASABA

Waɗanne Ƙalubale Waɗanda Aka Yi Garkuwa Da Su Suke Fuskanta Bayan Sun Dawo Gida?

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 8, Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Jihohi Uku

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna
  • Abubakar Sulaiman
    Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato
  • Abubakar Sulaiman
    NDC Ta Tsige Ɗan Takararta A Borno Kan Zargin Yi Wa Atiku Kamfe
  • Abubakar Sulaiman
    An Fitar Da Matar Da Ta Kamu Da Ebola Daga Nijeriya Zuwa Switzerland

MASU ALAKA

Waɗanne Ƙalubale Waɗanda Aka Yi Garkuwa Da Su Suke Fuskanta Bayan Sun Dawo Gida?
Tsaro

Waɗanne Ƙalubale Waɗanda Aka Yi Garkuwa Da Su Suke Fuskanta Bayan Sun Dawo Gida?

October 27, 2026
Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 8, Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Jihohi Uku
Manyan Labarai

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 8, Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Jihohi Uku

October 27, 2026
’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina
Manyan Labarai

’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

October 27, 2026
Next Post
Nasarar Atiku A 2027 Za Ta Kawo Ƙarshen Tsarin Karɓa-Karɓa – Shehu Sani

Nasarar Atiku A 2027 Za Ta Kawo Ƙarshen Tsarin Karɓa-Karɓa – Shehu Sani

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Aikin Inganta Wutar Lantarki A Kano Da Katsina

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Aikin Inganta Wutar Lantarki A Kano Da Katsina

October 27, 2026
Waɗanne Ƙalubale Waɗanda Aka Yi Garkuwa Da Su Suke Fuskanta Bayan Sun Dawo Gida?

Waɗanne Ƙalubale Waɗanda Aka Yi Garkuwa Da Su Suke Fuskanta Bayan Sun Dawo Gida?

October 27, 2026
Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 8, Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Jihohi Uku

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 8, Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Jihohi Uku

October 27, 2026
Amnesty International Da Ƙungiyar Matasan Arewa Sun Nemi A Yi Wa Sheikh Masussuka Adalci

Amnesty International Da Ƙungiyar Matasan Arewa Sun Nemi A Yi Wa Sheikh Masussuka Adalci

October 27, 2026
Gwamnan Katsina Ya Yi Allah-wadai Da Kisan Sheikh Masussuka, Ya Nemi A Gudanar Da Bincike

Gwamnan Katsina Ya Yi Allah-wadai Da Kisan Sheikh Masussuka, Ya Nemi A Gudanar Da Bincike

October 27, 2026
Ballon d’Or: Yamal Ya Lashe Kyautar Gwarzon Matashin Ɗan Wasa Karo Karo Na Uku A Jere

Ballon d’Or: Yamal Ya Lashe Kyautar Gwarzon Matashin Ɗan Wasa Karo Karo Na Uku A Jere

October 27, 2026
Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu

Kotu Ta Tsare Wani Mutum Kan Zargin Barazanar Yaɗa Hotunan Tsiraicin Gwamnan Kano

October 27, 2026
’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

October 27, 2026
Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or

Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or

October 27, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.