Ana Fargabar Yin Garkuwa Da Taurarin Nollywood A Enugu
An shiga fargabar sace fitattun jaruman masana'antar shirya fina-finai ta Kudancin Nijeriya wato 'Nollywood' Cynthia Okereke da Clemson Cornell, bayan ...
Read moreDetailsAn shiga fargabar sace fitattun jaruman masana'antar shirya fina-finai ta Kudancin Nijeriya wato 'Nollywood' Cynthia Okereke da Clemson Cornell, bayan ...
Read moreDetailsTsohon na hannun daman shugaba Muhammadu Buhari, Buba Galadima, ya bayyana cewar bisa halin rashin tsaro da yaki ci yaki ...
Read moreDetailsMasu garkuwa da mutane sun sake sace matar shugaban Fulani (Ardo) na Kwali da ke Abuja, Alhaji Adamu Garba Ardo, ...
Read moreDetails'Yan bindigar da yi awon gaba da fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, sun saki sako mutane uku bayan sakin ...
Read moreDetailsShugaban kasa Muhammadu Buhari ya jadadda aniyarsa na kawo karshen ayyukan 'yan ta'adda a Nijeriya.
Read moreDetailsRagowar fasinjojin da aka yi garkuwa da su a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna sun yi kira ga manyan kasashen ...
Read moreDetails'Yan ta'adda sun yi barazanar sace tare da kashe shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ...
Read moreDetailsA jiya Laraba ne dai rundunar ‘yan sandan jihar Edo ta samu nasarar ceto Godwin Aigbogun, shugaban jam’iyyar APC na ...
Read moreDetails'Yan bindigar sun sace shugaban jam'iyyar APC na mazaba ta tara a karamar hukumar Orhionmwon da ke a jihar Edo, ...
Read moreDetails'Yan bindiga sun kashe daya daga cikin faston cocin Katolika da suka sace bayan sun karbi kudin fansarsa a Kaduna.
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.