ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wani Mutum Ya Yi Wa ‘Yarsa Ciki, Ya Yi Barazanar Kashe Ta A Ogun

by Sadiq
3 years ago
Mutum

Rundunar ‘yan sandan Jihar Ogun ta cafke wani mutum mai suna Abiodun Oladapo mai shekaru 43 da haihuwa, wanda ya yi wa diyarsa mai shekaru 19 ciki tare da yi mata barazanar cewa zai kashe ta idan har ta tona masa asiri.

Lamarin wanda ya faru a garin Mowe da ke karamar hukumar Obafemi-Owode a jihar, ya kuma shafi wata mai suna Oluwatoyin Idowu.

  • Firaministan Singapore: Shawarar “Ziri Daya Da Hanya Daya” Hanya Ce Da Kasar Sin Ke Bi Wajen Taimakawa Ci Gaban Shiyyar Ta
  • Najeriya Za Ta Gina Masana`antar Samar Da Kayan Samar Da Wuta Ta Hanyar Hasken Rana

LEADERSHIP ta tattaro cewa mahaifin randy, Abiodun, yana kwana da ‘yar tasa mai shekara 19 tun watan Fabrairun 2022 lokacin da yarinyar ta fara zama da shi bayan mahaifiyarta ta rabu da shi.

ADVERTISEMENT

Rundunar ‘yan sandan ta ce bayan gano wadda abun ya shafa tana dauke da cikin wata biyar.

Sai dai lamarin ya fusata Misis Idowu, wadda ita kuma ta kai kara ga ‘yan sanda a hedikwatar ‘yan sanda ta Mowe.

LABARAI MASU NASABA

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Abimbola Oyeyemi, wanda ya tabbatar da kama Abiodun, ya ce wadda abun ya shafa ta shaidawa ‘yan sanda cewa, Michael Idowu ya fara kwana da ita a watan Disamba 2022, amma mahaifinta.

“Binciken farko da aka gudanar ya nuna cewa wanda ake zargin wanda ya dade da rabuwa da mahaifiyar wadda abun ya shafa, ya rike yarinyar ne a lokacin da mahaifiyarta ta sake yin aure kuma suna zaune tare tun daga lokacin,” in ji kakakin.

SP Oyeyemi, ya bayyana cewa kwamishinan ‘yan sanda, Frank Mba, ya bayar da umarnin mika wanda ake zargin zuwa sashen binciken manyan laifuka da leken asiri (SCIID) domin ci gaba da bincike tare da gurfanar da shi gaban kuliya.

MASU ALAKA

Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila
Manyan Labarai

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
Labarai

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja
Labarai

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Next Post
Dubi Ga Amfanin Jajircewa A Gwagwarmayar Siyasa

Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.