• Leadership Hausa
Saturday, March 25, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Wike Ya Soke Ba Wa Atiku Filin Wasa Na Ribas Don Gudanar Da Yakin Neman Zabe A Jihar

by Sulaiman
2 months ago
in Labarai
0
Wike Ya Soke Ba Wa Atiku Filin Wasa Na Ribas Don Gudanar Da Yakin Neman Zabe A Jihar
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Ra’ayoyin Jam’iyyu Kan Nassarar Abba A Kano

Falalar Ramadan Da Wasu Hukunce-hukuncen Azumi

Gwamnatin jihar Ribas ta janye amincewarta na amfani da filin wasa na Adokiye Amesieamaka da ke Igwurita-Ali a Fatakwal, ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar don gudanar da yakin neman zabensa.

LEADERSHIP ta ruwaito cewa tun da farko gwamnatin jihar ta amince da amfani da filin wasan domin gudanar da yakin neman zaben jam’iyyar PDP ga dan takarar jam’iyyar na shugaban kasa a jihar a ranar 11 ga watan Fabrairun 2023.

  • Zan Bayyana Dan Takarar Da Zan Mara Wa Baya A Janairu – Wike

Amma, Kwamishinan Wasanni na Jihar, a wata wasika da ya aike wa Darakta-Janar na Majalisar Kamfen din jam’iyyar, Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal, ya zargi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP da yunkurin yin kamfen na hadin gwiwa a wurin da APC.

Ku tuna cewa Gwamna Nyesom Wike ya yi magana ne a lokacin wani gangamin yakin neman zaben gwamna na jam’iyyar PDP, inda ya zargi shugabannin jam’iyyar PDP ta kasa da almundahana da zanba.

ShareTweetSendShare
Previous Post

ICPC Ta Cafke Matar Da Ke Tallan Sayar Da Sabbin Takartun Naira A Kafafen Sada Zumunta

Next Post

Ka Mutunta Girmanka, Ka Janyewa Kwankwaso — Martanin NNPP Ga Atiku

Related

Ra’ayoyin Jam’iyyu Kan Nassarar Abba A Kano
Labarai

Ra’ayoyin Jam’iyyu Kan Nassarar Abba A Kano

2 hours ago
Falalar Ramadan Da Wasu Hukunce-hukuncen Azumi
Manyan Labarai

Falalar Ramadan Da Wasu Hukunce-hukuncen Azumi

4 hours ago
Muna Samun Tallafi Daga Sarkin Noman Masarautar Gaya – Kungiyar Manoman
Labarai

Muna Samun Tallafi Daga Sarkin Noman Masarautar Gaya – Kungiyar Manoman

5 hours ago
Matsayin Da Dimukradiyyar Nijeriya Ta Kai A Yanzu – Buhari
Manyan Labarai

Matsayin Da Dimukradiyyar Nijeriya Ta Kai A Yanzu – Buhari

6 hours ago
INEC Ta Yi Mun Daidai Da Ta Ayyana Zaɓen Gwamnan Adamawa Bai Kammalu Ba – Binani
Labarai

INEC Ta Yi Mun Daidai Da Ta Ayyana Zaɓen Gwamnan Adamawa Bai Kammalu Ba – Binani

6 hours ago
Yadda Na’urar BBAS Ta Sauya Salon Zaben Gwamnoni
Manyan Labarai

Yadda Na’urar BBAS Ta Sauya Salon Zaben Gwamnoni

7 hours ago
Next Post
Ka Mutunta Girmanka, Ka Janyewa Kwankwaso — Martanin NNPP Ga Atiku

Ka Mutunta Girmanka, Ka Janyewa Kwankwaso — Martanin NNPP Ga Atiku

LABARAI MASU NASABA

Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumi Na 4

Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumi Na 4

March 25, 2023
An Bude Dandalin Tattauna Harkokin Samar Da Ci Gaba Na Kasar Sin

An Bude Dandalin Tattauna Harkokin Samar Da Ci Gaba Na Kasar Sin

March 25, 2023
Burina Masu Basira Su Rika Amfana Da Basirarsu -Haidar Blog

Burina Masu Basira Su Rika Amfana Da Basirarsu -Haidar Blog

March 25, 2023
Rukunin Na’urori Na Biyar Na Tashar Samar Da Wutar Lantarki Ta “Lower Kefu Gorge” Dake Zambiya Sun Fara Aiki

Rukunin Na’urori Na Biyar Na Tashar Samar Da Wutar Lantarki Ta “Lower Kefu Gorge” Dake Zambiya Sun Fara Aiki

March 25, 2023
An Yi Zaman Taron “Kare Hakkin ‘Yan Kananan Kabilu A Sabon Zamani” A Geneva

An Yi Zaman Taron “Kare Hakkin ‘Yan Kananan Kabilu A Sabon Zamani” A Geneva

March 25, 2023
Ra’ayoyin Jam’iyyu Kan Nassarar Abba A Kano

Ra’ayoyin Jam’iyyu Kan Nassarar Abba A Kano

March 25, 2023
Tarihin Zaben Kano: Hannun Karba, Hannun Mayarwa

Tarihin Zaben Kano: Hannun Karba, Hannun Mayarwa

March 25, 2023
Falalar Ramadan Da Wasu Hukunce-hukuncen Azumi

Falalar Ramadan Da Wasu Hukunce-hukuncen Azumi

March 25, 2023
Muna Samun Tallafi Daga Sarkin Noman Masarautar Gaya – Kungiyar Manoman

Muna Samun Tallafi Daga Sarkin Noman Masarautar Gaya – Kungiyar Manoman

March 25, 2023
Matsayin Da Dimukradiyyar Nijeriya Ta Kai A Yanzu – Buhari

Matsayin Da Dimukradiyyar Nijeriya Ta Kai A Yanzu – Buhari

March 25, 2023
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.