• Leadership Hausa
Friday, August 19, 2022
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Kananan Labarai

‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da ‘Yan Tawagar Biki 50 A Hanyar Zamfara Zuwa Sokoto

by Sulaiman
2 months ago
in Kananan Labarai
0
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da ‘Yan Tawagar Biki 50 A Hanyar Zamfara Zuwa Sokoto
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da tawagar ‘yan daurin aure akalla Mutum 50 a kan hanyar dawowar su daga Sokoto zuwa Zamfara.

Daga cikin ‘yan bikin akwai ‘yan kasuwar waya dake filin wasa na Bebeji, Gusau.

  • Gyaran Babban Masallaci Da Coci Na Kasa Zai Ci Naira Miliyan Dubu, In Ji Ministan Abuja

An yi Garkuwa da sune bayan halartar daurin auren abokin kasuwancinsu da akayi a jihar Sokoto, lamarin ya faru ne a tsakanin hanyar Tureta zuwa Bakura da misalin karfe 6 na yammacin ranar Asabar.

Motocin da aka tsare, dauke da tawagar daurin auren sun hada da wata mota kirar Toyota Camry oaster bas mallakin hukumar kula da ilimin bai daya ta kasa (UBEC) da motar ma’aikatan sakatariyar karamar hukumar Gusau da wasu motoci masu zaman kansu guda biyu.

Sakataren kungiyar masu saida waya ta jihar Zamfara, Ashiru Zurmi, yayin da yake bayyanawa manema labarai afkuwar lamarin a Gusau a ranar Lahadi, ya ce daya daga cikin motocin tawagar, ta samu matsala a Tureta da ke jihar Sokoto, sai abokan tafiyar suka tsaya har aka gyara motar.

Labarai Masu Nasaba

Yadda Aka Sace Kwamishina A Nasarawa

Ana Ci Gaba Da Samun Karuwar Wakokin Kyamar Musulmi A Indiya

Ya ce ‘yan bindigar sun yi wa motocin kwanton bauna ne bayan sun gyara motar da ta lalace a kan hanyar Tureta zuwa Bakura kuma an yi garkuwa da mutane sama da 50.

ShareTweetSendShare
Previous Post

Xi Ya Taya Ta Kung Pao Murnar Cika Shekaru 120 Da Kafuwa

Next Post

2023: Za Mu Samar Wa Da Tinubu Kuri’a Miliyan 1 A Jihar Ribas —Abe

Related

Yadda Aka Sace Kwamishina A Nasarawa
Kananan Labarai

Yadda Aka Sace Kwamishina A Nasarawa

6 mins ago
Ana Ci Gaba Da Samun Karuwar Wakokin Kyamar Musulmi A Indiya
Kananan Labarai

Ana Ci Gaba Da Samun Karuwar Wakokin Kyamar Musulmi A Indiya

4 days ago
Gobara Ta Ci Rayukan Mutum 41 A Wani Coci A Masar
Kananan Labarai

Gobara Ta Ci Rayukan Mutum 41 A Wani Coci A Masar

5 days ago
Ko Makiyan Buhari Sun San Aikin Da Ya Yi Yafi Na Gwamnatocin Baya -Minista
Kananan Labarai

Ko Makiyan Buhari Sun San Aikin Da Ya Yi Yafi Na Gwamnatocin Baya -Minista

6 days ago
Zabtare Dala Miliyan 418 A Bashin Paris Club: Gwamnoni Sun Mayar Wa Malami Martani
Kananan Labarai

Zabtare Dala Miliyan 418 A Bashin Paris Club: Gwamnoni Sun Mayar Wa Malami Martani

6 days ago
Obasanjo Ya Roki Marayun Borno Su Yafe Wa ‘Yan Ta’addar Da Suka Kashe Iyayensu
Kananan Labarai

Obasanjo Ya Roki Marayun Borno Su Yafe Wa ‘Yan Ta’addar Da Suka Kashe Iyayensu

6 days ago
Next Post
2023: Za Mu Samar Wa Da Tinubu Kuri’a Miliyan 1 A Jihar Ribas —Abe

2023: Za Mu Samar Wa Da Tinubu Kuri'a Miliyan 1 A Jihar Ribas —Abe

LABARAI MASU NASABA

Yadda Aka Sace Kwamishina A Nasarawa

Yadda Aka Sace Kwamishina A Nasarawa

August 19, 2022
Nadin Kwamishinoni A Kano: Kar A Yi Kitso Da Kwarkwata

Nadin Kwamishinoni A Kano: Kar A Yi Kitso Da Kwarkwata

August 19, 2022
Da Dumi-Duminsa: NBC Ta Soke Lasisin Tashoshin AIT, Silverbird TV Da Wasu 50

Da Dumi-Duminsa: NBC Ta Soke Lasisin Tashoshin AIT, Silverbird TV Da Wasu 50

August 19, 2022
srilanka

Darussa Daga Gwagwarmayar Kasar Sri Lanka (Nazari)

August 19, 2022
Goro

Goron Jumu’a

August 19, 2022
Nunez Ya Jika Wa Liverpool Aiki

Nunez Ya Jika Wa Liverpool Aiki

August 19, 2022
Kamata Ya Yi Dalibai Su Maka Kungiyar ASUU A Kotu Kan Bata Musu Lokaci—Adamu Adamu

Kamata Ya Yi Dalibai Su Maka Kungiyar ASUU A Kotu Kan Bata Musu Lokaci—Adamu Adamu

August 19, 2022
Kusan Shekara 100 Da Kafa Asibitin Kutare Na Kano, Amma…

Kusan Shekara 100 Da Kafa Asibitin Kutare Na Kano, Amma…

August 19, 2022
Son Zuciyar Wasu Tsiraru Ya Haddasa Rashin Tsaro A NIjeriya – Alhaji Ibrahim

Son Zuciyar Wasu Tsiraru Ya Haddasa Rashin Tsaro A NIjeriya – Alhaji Ibrahim

August 19, 2022
Kokarin CBN Wajen Daga Darajar Naira

Kokarin CBN Wajen Daga Darajar Naira

August 19, 2022
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.