ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yau 15 Ga Nuwamba, Jihar Kaduna Ke Cika Shekaru 105 Da Kafuwa

by Sulaiman
4 years ago
Kaduna

Turawan mulkin mallaka sun dawo da hedikwatar su zuwa kaduna daga Zungeru (Dungurum) a 15 ga watan Nuwamban 1916.Yau Talata 15 ga watan Nuwamba, 2022, Kaduna ta cika shekaru 105 da kafuwa.

Gwamnatin mulkin mallaka, ta taso zuwa kaduna a ranar 15 ga watan nuwamban 1916, sai daga bisani sauran ma’aikatun dake karkashin turawan suka fara biyo hedikwatar zuwa Kaduna.

  • Wurin Adana Kayan Tarihi Na Shaida Al’adun Kasa

Ma’aikatar Fidaburdi a ranar 26 ga watan Nuwamba suka taso, sai ma’aikatar Safiyo da Baitulmali da sakatariya suka iso a karshen shekara, daga nan kuma sai ma’aikatar lafiya da ta jami’an ‘yan sanda.

ADVERTISEMENT

A cikin shekaru hudu kacal aka kammala manyan gine-gine a jihar Kaduna. An yi wadannan gine ginen ne cikin rahusa, sabida arhar aikin lebura da turawan suka samu. An kashe fam 116,150.00 wajen gina garin kaduna kafin a tare baki daya.

Kaduna

LABARAI MASU NASABA

Abubuwa Shida Da Ya Kamata Mace Ta Sani Kafin Ta Yi Aure

Goron Juma’a

Turawan Mulkin Mallaka karkashin jagorancin Gwamna Luggard sun kafa Garin Kaduna don ta zama hedikwatar Nijeriya.

Tun daga Gwamna Luggard, wanda shi ne gwamnan kaduna na farko, garin Kaduna ya samu gwamnoni da dama, daga cikin su akwai:

  • Abba Kyari Daga 28 May 1967 zuwa Jul 197
  • Usman Jibrin daga July 1975 zuwa 1977
  • Muktar Muhammed daga 1977 July 19
  • Ibrahim Mahmud Alfa daga July 1978 zuwa October 1979
  • Abdulkadir Balarabe Musa daga October 1979 23 zuwa Jun 1981
  • Abba Musa Rimi daga 6 July 1981zuwa October 1983
  • Lawal Kaita daga October 1983 zuwa Decem 1983
  • Usman Mu’azu daga January 1984 zuwa. August 1985
  • Dangiwa Umar daga August 1985 zuwa June 1988
  • Abdullahi Sarki Mukhtar daga July 1988 zuwa August 1990
  • Abubakar Tanko Ayuba daga August 1990 2 zuwa Janu 1992
  • Mohammed Dabo Lere daga 2 January 1992 zuwa Novem 1993
  • Lawal Jafaru Isa daga 9 December 1993 22 zuwa Aug 1996
  • Hammed Ali daga 22 August 1996 zuwa August 1998
  • Umar Farouk Ahmed daga August 1998 zuwa 29 May 1999
  • Ahmed Makarfi daga 29 May 1999 zuwa 29 May 2007
  • Mohammed Namadi Sambo daga 29 May 2007 zuwa 19 May 2010
  • Patrick Ibrahim Yakowa daga 20 May 2010 zuwa 15 Decem 2012
  • Mukhtar Ramalan Yero daga 15 December 2012 zuwa 29 May 2015
  • Nasiru Ahmed El- Rufai daga 29 May 2015

Daga shafin Facebook na Kasar Zazzau Jiya da Yau

Kaduna
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto
  • Sulaiman
    PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

MASU ALAKA

Kaduna
Adon Gari

Abubuwa Shida Da Ya Kamata Mace Ta Sani Kafin Ta Yi Aure

July 19, 2026
GORON JUMA’A 17-04-2026
Goron Juma'a

Goron Juma’a

June 5, 2026
GORON JUMA’A 01-07-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 22-05-2026

May 22, 2026
Next Post
Majalisar Dokokin Jihar Ekiti Ta Zabi Sabon Kakaki

Majalisar Dokokin Jihar Ekiti Ta Zabi Sabon Kakaki

LABARAI MASU NASABA

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.