A gobe Litinin, za a wallafa makalar da babban sakataren kwamitin tsakiya na jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, Xi Jinping, ya rubuta kan muhimman ayyukan da ke kunshe a aikin tattalin arzikin kasar na yanzu.
Makalar ta shugaba Xi, wanda har ila yau shi ne shugaban kasar Sin kuma shugaban kwamitin koli na soja, za a wallafa ta ce a mujallar Qiushi bugu na hudu a bana, wadda mujalla ce ta kwamitin tsakiya na JKS. (Abdulrazaq Yahuza Jere)
ADVERTISEMENT
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
-
CGTN Hausahttps://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

Discussion about this post