ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 17, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Zan Ƙalubalanci Ingancin Rijistar Jam’iyyar Kwankwaso Da Obi, NDC A Kotu – Arɗo

by Sulaiman
5 months ago
NDC

Ɗaya daga cikin jagororin ƙoƙarin kafa jam’iyyar ADA, Umar Ardo, ya sake bayyana damuwa kan zargin rashin bin ƙa’ida wajen rijistar Jam’iyyar NDC, yana mai alƙawarin kai ƙarar lamarin kotu.

Jam’iyyar ADA na daga cikin kungiyoyi 171 da suka nemi rijista a wajen INEC domin zama jam’iyyun siyasa.Sai dai a watan Fabrairu 2026, INEC ta bayyana cewa kungiyoyi biyu ne kaɗai aka amince da su daga cikin waɗanda suka nema.

A wani taron tuntuba da shugabannin jam’iyyun siyasa a Abuja, shugaban INEC, Joash Amupitan, ya ce, jam’iyyar DLA ce kaɗai aka yi wa rijista daga cikin ƙungiyoyin, yayin da aka yi wa NDC rijista bisa umarnin kotu.

ADVERTISEMENT

Sai dai yayin wata hira da ya yi a ‘Trust TV’, Ardo ya zargi INEC da kauce wa ƙa’idojinta ta hanyar yi wa wata jam’iyya rijista ba tare da ta bi cikakken tsarin tantancewa ba.

A nasa ɓangaren, jam’iyyar NDC ta bakin sakatarenta na ƙasa, Ikenna Enekweizu, ta bayyana zargin Ardo a matsayin marar tushe kuma mai ruɗarwa.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnan Kano Ya Naɗa Hafsat Kutama Mukaddashiyar Shugabar Hukumar PCACC 

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

Rahotanni sun nuna cewa Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso sun shiga jam’iyyar NDC bayan ficewarsu daga ADC.

An kuma tabbatar da rajistar su a matsayin mambobin jam’iyyar a hedikwatar ta a Abuja, inda aka ba su katunan zama memba.

A wata hira da ya yi da DCL Hausa, Ardo ya dage cewa rijistar NDC na cike da kura-kurai, yana mai cewa zai kai ƙarar lamarin gaban kotu domin a warware matsalar.

NDC
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Nazarin CGTN: Dole Ne Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Samar Da Tsaro Mai Dorewa
  • Sulaiman
    Haɓaka Tattalin Arzikin Zamfara: Gwamna Lawal Zai Halarci Babban Taron MDD A New York
  • Sulaiman
    Mataimakin Shugaban Kasar Sin Ya Gabatar Da Jawabi A Taron Dandalin Xiangshan Da Ake Gudanarwa Kan Sha’anin Tsaro A Beijing
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Hallaka Wani Jagoran ’Yan Ta’adda A Katsina

MASU ALAKA

Gwamnan Kano Ya Naɗa Hafsat Kutama Mukaddashiyar Shugabar Hukumar PCACC 
Manyan Labarai

Gwamnan Kano Ya Naɗa Hafsat Kutama Mukaddashiyar Shugabar Hukumar PCACC 

September 16, 2026
2023: Me Ya Sa Ake Rububin Wike?
Siyasa

Ban Taɓa Yi Wa Tinubu Alƙawarin Zan Koma APC Ba – Wike

September 16, 2026
Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda Sama Da 1,100 Cikin Shekara Ɗaya – Kwamanda
Manyan Labarai

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda Sama Da 1,100 Cikin Shekara Ɗaya – Kwamanda

September 16, 2026
Next Post
Hajji 2026: Kano Za Ta Fara Jigilar Maniyata Ranar 14 Ga Mayu

Hajji 2026: Kano Za Ta Fara Jigilar Maniyata Ranar 14 Ga Mayu

LABARAI MASU NASABA

Nazarin CGTN: Dole Ne Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Samar Da Tsaro Mai Dorewa

Nazarin CGTN: Dole Ne Kasashen Duniya Su Hada Hannu Wajen Samar Da Tsaro Mai Dorewa

September 16, 2026
Haɓaka Tattalin Arzikin Zamfara: Gwamna Lawal Zai Halarci Babban Taron MDD A New York

Haɓaka Tattalin Arzikin Zamfara: Gwamna Lawal Zai Halarci Babban Taron MDD A New York

September 16, 2026
Mataimakin Shugaban Kasar Sin Ya Gabatar Da Jawabi A Taron Dandalin Xiangshan Da Ake Gudanarwa Kan Sha’anin Tsaro A Beijing

Mataimakin Shugaban Kasar Sin Ya Gabatar Da Jawabi A Taron Dandalin Xiangshan Da Ake Gudanarwa Kan Sha’anin Tsaro A Beijing

September 16, 2026
Wani Mai Taɓin Ƙwaƙwalwa Ya Kashe Soja A Legas

Sojoji Sun Hallaka Wani Jagoran ’Yan Ta’adda A Katsina

September 16, 2026
Lee Ka Chiu: Shirin Shekaru 5 Na Farko Na Raya Yankin Musamman Na Hong Kong Ya Dace Da Muradun Kasar Sin

Lee Ka Chiu: Shirin Shekaru 5 Na Farko Na Raya Yankin Musamman Na Hong Kong Ya Dace Da Muradun Kasar Sin

September 16, 2026
Gwamnatinmu Za Ta Kawar Da Talauci Da Zarar An Zabe Mu – Shettima

Gwamnonin Arewa 6 Kacal Ne Suka Goyi Bayan Tinubu A 2023 – Shettima

September 16, 2026
Hanyar Ruwa Ta pinglu Ta Karfafa Hadin Gwiwar Sin Da ASEAN

Hanyar Ruwa Ta pinglu Ta Karfafa Hadin Gwiwar Sin Da ASEAN

September 16, 2026
peter

Peter Obi Ya Nemi ‘Yan Nijeriya Su Sayi Hannun Jarin Matatar Mai Ta Dangote

September 16, 2026
Manufar Sin Kan Raba Fasahar AI Ga Saura: Hakika Mai Bayarwa Ba Ya Rasawa

Manufar Sin Kan Raba Fasahar AI Ga Saura: Hakika Mai Bayarwa Ba Ya Rasawa

September 16, 2026
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

’Yansanda Sun Kama Mutane 240 Bisa Zargin Laifuka Daban-Daban A Yobe

September 16, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.