ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

2027: Za A Rantsar Da Peter Obi A Matsayin Shugaban Ƙasar Nijeriya – Kwankwaso

by Sadiq
3 months ago

Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana ƙwarin gwiwarsa cewa Peter Obi zai lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027.

Kwankwaso ya yi wannan bayani ne a ranar Juma’a yayin tabbatar da ‘yan takarar da aka amince da su na jam’iyyar NDC a Jihar Kano.

Ya ce an gudanar da zaɓen cikin lumana kuma an samu haɗin kai a cikin jam’iyyar.

ADVERTISEMENT

A cewarsa, duk da yawan masu neman takara a wasu mazaɓu, shugabanni sun cimma matsaya ta hanyar tattaunawa da fahimtar juna.

“Ni ina magana ne a kan Peter Obi. Shi ne zai daga tutar jam’iyyarmu, kuma da yardar Allah, a ranar 29 ga watan Mayu na shekara mai zuwa, zai zama Shugaban Jamhuriyar Tarayyar Nijeriya,” in ji Kwankwaso.

LABARAI MASU NASABA

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

Ya buƙaci ‘yan jam’iyyar da su ci gaba da haɗa kai gabanin zaɓen 2027, tare da yabawa yadda aka gudanar da tsarin zaɓen fidda-gwani cikin nasara.

A wajen taron, an tabbatar da tsohon mataimakin gwamnan Kano, Abdulsalam Gwarzo, a matsayin ɗan takarar gwamna, yayin da Nasiru Yusuf Gawuna ya zama ɗan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya.

Haka kuma an amince da sauran ‘yan takara na Majalisar Tarayya da Majalisar Jiha gabanin zaɓen.

A nasa ɓangaren, Gwarzo ya yi alƙawarin gudanar da mulki da zai haɗa kan kowa da kowa idan aka zaɓe shi a matsayin gwamna a 2027.

MASU ALAKA

Manyan Labarai

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

September 11, 2026
Manyan Labarai

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

September 11, 2026
Manyan Labarai

Dalilin Da Ya Sa Ba Zan Janye Wa Atiku Ba A Zaɓen 2027 – Peter Obi

September 11, 2026
Next Post
Kasar Sin Ta Yi Kira Da A Warware Rikicin Ukraine Ta Hanyar Shawarwari

Kasar Sin Ta Yi Kira Da A Warware Rikicin Ukraine Ta Hanyar Shawarwari

LABARAI MASU NASABA

Mutfwang Ya Buƙaci Sojoji Su Ƙara Ƙaimi A Aikinsu

Gwamnan Shekara na 2026 Gwamna Caleb Manasseh Mutfwang

September 11, 2026

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

September 11, 2026

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

September 11, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwarzon Gwamnan Shekarar 2026 Kwamared Nasir Idris

September 11, 2026

Dalilin Da Ya Sa Ba Zan Janye Wa Atiku Ba A Zaɓen 2027 – Peter Obi

September 11, 2026
Farashin Siminti Zai Ragu Idan Farashin Kayan Aiki Ya Sauka – BUA

Gwarzon Shekarar 2026 Abdulsamad Rabiu

September 11, 2026
Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe

Buƙatar Ɗaukar Matakan Daƙile Yaɗuwar Cutar Mashaƙo A Nijeriya

September 11, 2026
Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje

Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje

September 10, 2026
Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

September 10, 2026
Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.