ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Nijeriya Za Ta Yi Kawance Da WHO Kan Rigakafi

by Rabi'u Ali Indabawa
3 years ago
WHO

A wani kokarin da ake na ganin an cike gurbi na kananan yaran da ba a samu yi masu allurar rigakafi ba daga shekara ta 2019 zuwa 2021 gwamnatin tarayya tare da hadin gwiwa na hukumar lafiya ta duniya, sun sake daukar wani sabon tsari na ganin an samu damar yi ma kananan yaran da suka kai milyan 6 da dubu 200,000 rigakafi.

Ana sa ran ko wace shekara za a yi wa yara 930,000 allurar rigakafin.

  • Majalisa Ta 10: Zababbun Sanatocin APC Na Arewa Ta Tsakiya Sun Yi Fatali Da Zabin APC
  • Yadda Likita Ya Yi Lalata Da Wata Mai Jinya A Asibitinsa A Jihar Kwara

Tawagar hukumar lafiya ta duniya mai kulawa da allurar rigakafin cututtukan da za a iya maganinsu, da kawar da cutar Foliyo da aka  fi sani da Shan Inna, Dakta Kofi Boateng, ya bayyana hakan lokacin da aka yi taron samun makama na hukumar kula da lafiya matakin farko ta kasa da wasu Jihohi mai taken hanya mafi dacewa ta tunkarar al’amarin da aka yi a Abuja.

ADVERTISEMENT

Boateng ya jaddada sanadiyar bullar annobar cutar Kobid 19 akwai yara da suka kamata ayi masu allurar rigakafin da suka kai miliyan 33 da ba samu damar yi masu ba daga shekarar 2019  zuwa 21.

Ya kara bayanin  sanadiyar rashin yi ma yaran allurar rigakafin shi ne babban dalilin da yasa Nijeriya take fama da yawan barkewar annobar cututtukan Bakon Dauro, Shawara,da cutar da take kama Makogwaro da ake samun wahalar yin numfashi da sauran wasu cututtuka.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Shugaban hukumar kula da lafiya matakin farko ta kasa yace manufar taron shi ne na taimakawa Nijeriya cimma manufar sau yara fiye da milyan 6.2 wadanda ba asamu damr yi masu allurar rigakafi daga shekarar 2019. Wannan taro namu da ganin da sai Jihohi sun tabbatar da cewar dukkan sassan kula da lafiyar al’umma sun kara kaimi abinda zai taimaka wajen an samu yiwa adadin yaran da aka yi niyyar yi mawa. Shugaban hukumar lafiya matakin farko ta kasa Dokta Daisal Shuaib ya ce Nijeriya tana son cimma manufar an yi ma yara kashi 80 nan da shekarar ta 2028.

Bugu da kari ya ce cimma muradin kashi 80 kamar yadda aka yi fatar niyyar samu a tsarin da aka yi shekarar 2018 wannan zai kasance ne har zuwa shekara 10, wannan yana nufin ke nan, nan da shekara ta 2028 an samu cimma birin sai dai kuma wani al’amari koma kafin, a kai shekarar 2028 ana iya cimma shi burin. Dangane da tanade-tanaden da aka yi na cimma burin sai Shuaib ya ce, “Muna karin abin da zai taimakawa wajen al’amarin da ya shafi shugabanci amma ba a matakin kasa ba. Muna kara abubuwan da suka zama wajibi, muka san lalle za su taimaka wato kamar ma’aikata kula da lafiyar  al’umma da za a iya tura su daga bangaren kasa zuwa Jiha, daga kuma Jiha zuwa mataki na karamar hukuma. Suna yin aiki ne a matsayin tsintsiya madaurinki daya inda al’amarin allurar rigakafi ya taso dole a daure a taimaka.

Wadannan abubuwan su ne muke amfani da su domin cimma buri yayin da kuma ana tabbatar da ana yin al’amuran cikin gaskiya da rikon amana.

WHO
Rabi'u Ali Indabawa
+ postsBio
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ƙungiya Ta Gudanar Da Zaɓen Sabbin Shugabanninta A Abuja
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Yadda Tinubu Ya Kashe Naira Biliyan 37.64 A Tafiye-tafiye
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Ta’addaci: Mutum 14,500 Sun Bace A Arewa Maso Gabas

MASU ALAKA

Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Next Post
Wane Ya Sabawa Ka’idojin Kasa Da Kasa?

Wane Ya Sabawa Ka’idojin Kasa Da Kasa?

LABARAI MASU NASABA

Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.