ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, October 29, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Ƙaddamar Da Gasar Karatun Alƙur’ani Karo Na 36 A Yobe

by Abubakar Sulaiman
3 weeks ago

Gwamnatin Jihar Yobe ta sake jaddada aniyarta na ci gaba da aiwatar da manufar haɗa tsarin karatun addinin Musulunci da na zamani (dual education policy), a yayin buɗe gasar karatun Alƙur’ani mai girma ta jihar karo na 36 da aka shirya a Damaturu.

Da yake jawabi a wurin buɗe gasar a madadin Gwamna Mai Mala Buni, Mataimakin Gwamnan Jihar, Idi Barde Gubana, ya bayyana cewa gwamnatin jihar na ba da fifiko na musamman wajen inganta makarantun tsangaya da na allo ta hanyar shigar da ilimin boko da dabarun dogaro da kai a cikin manhajarsu, domin tabbatar da cewa ɗalibai sun sami dukkan nau’ukan ilimi guda biyu a lokaci guda.

Gubana ya bayyana cewa wannan shiri ba wai kawai zai inganta tarbiyya da dabarun rayuwa ga matasa ba ne, har ila yau wata babbar hanya ce ta rage yawan yaran da ba sa zuwa makaranta (out-of-school children) a faɗin ƙananan hukumomi 17 na jihar.

ADVERTISEMENT

A nasa ɓangaren, Shugaban Kwamitin Shirya Gasar Karatun Alƙur’ani na Jihar, ya yaba wa gwamnatin jihar bisa tallafi da gudunmawar da take bayarwa a kowace shekara wajen gudanar da gasar cikin nasara, tare da tabbatar da cewa za a zaɓi ƙwararrun mahaddata da za su wakilci Jihar Yobe a gasar karatun Alƙur’ani ta ƙasa baki ɗaya.

A ƙarshe, an buƙaci alƙalan gasar da su tabbatar da adalci da gaskiya wajen tantance masu fafatawar, yayin da aka shawarci ɗaliban da su mayar da hankali wajen yin aiki da koyarwar Alƙur’ani mai girma a rayuwarsu ta yau da kullum.

LABARAI MASU NASABA

INEC: Matsayin Takarar Pantami, Gwarzo Da Adebutu; Wane Sakamako Ne Zai Iya Biyo Baya?

Sati 3 Har Yanzu ‘Yan Bindiga Ba Su Sako Matar Da Suka Sace A Kaduna Ba

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Biyan Tallafin Sufuri Ga Ma’aikata Naira 70,000 A Duk Wata
  • Abubakar Sulaiman
    ADC-PCC Ta Nemi Majalisa Ta Yi Fatali Da Bashin Tinubu Na Dala Biliyan 20 Da Fam Biliyan Ɗaya
  • Abubakar Sulaiman
    Atiku Ya Buƙaci Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Buƙatar Ciwo Bashin Tinubu
  • Abubakar Sulaiman
    INEC Na Fuskantar Suka Kan Amfani Da Manhajar AI

MASU ALAKA

INEC: Matsayin Takarar Pantami, Gwarzo Da Adebutu; Wane Sakamako Ne Zai Iya Biyo Baya?
Siyasa

INEC: Matsayin Takarar Pantami, Gwarzo Da Adebutu; Wane Sakamako Ne Zai Iya Biyo Baya?

October 29, 2026
‘Yan Bindiga Sun Sace Mata 7 A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Kajuru
Labarai

Sati 3 Har Yanzu ‘Yan Bindiga Ba Su Sako Matar Da Suka Sace A Kaduna Ba

October 29, 2026
Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a
Manyan Labarai

Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kuɗin 2027 Kafin Ƙarshen Shekara

October 29, 2026
Next Post
Jami’an Tsaro Sun Zafafa Neman Masu Yi Wa Ƙasa Hidima (NYSC) Da Aka Sace

Jami'an Tsaro Sun Zafafa Neman Masu Yi Wa Ƙasa Hidima (NYSC) Da Aka Sace

LABARAI MASU NASABA

INEC: Matsayin Takarar Pantami, Gwarzo Da Adebutu; Wane Sakamako Ne Zai Iya Biyo Baya?

INEC: Matsayin Takarar Pantami, Gwarzo Da Adebutu; Wane Sakamako Ne Zai Iya Biyo Baya?

October 29, 2026
‘Yan Bindiga Sun Sace Mata 7 A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Kajuru

Sati 3 Har Yanzu ‘Yan Bindiga Ba Su Sako Matar Da Suka Sace A Kaduna Ba

October 29, 2026
Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kuɗin 2027 Kafin Ƙarshen Shekara

October 29, 2026
Matashi Ya Rasu Bayan Ya Faɗa Cikin Kududdufi A Kano

’Yansanda Sun Kama Mutane 2 Kan Zargin Shirya Sace Hakimi A Kano

October 29, 2026
Mutane Da Dama Sun Jikkata Yayin Da ‘Yan Daba Suka Kai Wa Magoya Bayan APC Hari A Katsina

Mutane Da Dama Sun Jikkata Yayin Da ‘Yan Daba Suka Kai Wa Magoya Bayan APC Hari A Katsina

October 29, 2026
Sojoji Sun Kama Mutane 2 Kan Ƙone Ofishin ’Yan Banga A Jos

Sojoji Sun Kama Mutane 2 Kan Ƙone Ofishin ’Yan Banga A Jos

October 29, 2026
Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya

Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya

October 28, 2026
Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

October 28, 2026
Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

October 28, 2026
Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

October 28, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.