ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 11, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Gano Ƴan Nijeriya Biyu da Aka Kashe Su A Yaƙin Ukraine

by Abubakar Sulaiman
7 months ago
Ukraine

LABARAI MASU NASABA

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

Hukumomin Ukraine sun sanar da gano gawarwakin ’yan Nijeriya biyu a yankin Luhansk da ke gabashin ƙasar, inda aka ce suna cikin ayarin sojojin Rasha a yaƙin da ke ci gaba da fafatawa. A wata sanarwa, Hukumar Leƙen Asirin Tsaron Ukraine ta ce waɗanda aka gano sune Hamzat Kazeen Kolawole (42) da Mbah Stephen Udoka (38), waɗanda suka shiga rundunar sojin Rasha a shekarar 2025.

Sanarwar ta ce mutanen biyu sun yi aiki ne a rundunar 423rd Guards Motor Rifle Regiment (unit 91701) ta 4th Guards Kantemirovskaya Tank Division ta sojojin Rasha. An ce Udoka bai samu horon soja ba kafin a tura shi fagen fama, yayin da ba a samu bayanan horon Kolawole ba, amma akwai yiwuwar shi ma bai samu isasshen horo ba.

  • Rasha Ta Bayar Da Gawarwakin Sojojin Ukraine 1,000
  • Sin Na Goyon Bayan Duk Wani Mataki Na Warware Batun Ukraine Ta Hanyar Lumana

Rahoton ya nuna cewa an kashe su ne a ƙarshen watan Nuwamba sakamakon harin jirgin sama mara matuki (drone) yayin wani yunƙurin kai hari kan sansanonin sojojin Ukraine a yankin Luhansk. Ukraine ta gargaɗi ’yan ƙasashen waje da su guji tafiya Rasha domin neman aiki, tana mai cewa akwai haɗarin tilasta musu shiga rundunar soja.

ADVERTISEMENT

A makon da ya gabata, CNN ta wallafa bincike da ke cewa wasu ’yan Afirka an yaudare su da alƙawarin ayyukan farar hula amma daga bisani aka tilasta musu shiga aikin soja. Sai dai Jakadan Rasha a Nijeriya, Andrey Podyelyshev, ya musanta zarge-zargen, yana mai cewa gwamnatin Rasha ba ta da alaƙa da irin wannan shiri.

Ukraine
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso
  • Abubakar Sulaiman
    ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya
  • Abubakar Sulaiman
    Dalilin Da Ya Sa Ba Zan Janye Wa Atiku Ba A Zaɓen 2027 – Peter Obi
  • Abubakar Sulaiman
    Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

MASU ALAKA

Ukraine
Manyan Labarai

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

September 11, 2026
Ukraine
Manyan Labarai

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

September 11, 2026
Ukraine
Manyan Labarai

Dalilin Da Ya Sa Ba Zan Janye Wa Atiku Ba A Zaɓen 2027 – Peter Obi

September 11, 2026
Next Post
Yadda Donal Trump Ya Lashe Zaben Shugabancin Amurka

Amurka Za Ta Koro ‘Yan Nijeriya 97 Saboda Karya Ka’idojin Shige Da Fice

LABARAI MASU NASABA

Ukraine

Idan Atiku Ya Janye, Za Mu Kula Da Shi Bayan Mun Yi Nasara – Kwankwaso

September 11, 2026
Ukraine

ASUU Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki Na Ƙasa Gaba Ɗaya

September 11, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwarzon Gwamnan Shekarar 2026 Kwamared Nasir Idris

September 11, 2026
Ukraine

Dalilin Da Ya Sa Ba Zan Janye Wa Atiku Ba A Zaɓen 2027 – Peter Obi

September 11, 2026
Farashin Siminti Zai Ragu Idan Farashin Kayan Aiki Ya Sauka – BUA

Gwarzon Shekarar 2026 Abdulsamad Rabiu

September 11, 2026
Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe

Buƙatar Ɗaukar Matakan Daƙile Yaɗuwar Cutar Mashaƙo A Nijeriya

September 11, 2026
Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje

Ding Xuexiang Ya Halarci Taron Kolin CIFTIS Tare Da Ganawa Da Manyan Jami’an Kasashen Waje

September 10, 2026
Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

September 10, 2026
Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

September 10, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.