Yanayin Bunkasar Hada-hadar Cinikayyar Sin Ya Shaida Karkon Manufofin Raya Tattalin Arzikin Kasar
Yayin da duniya ke fuskantar yanayi na rashin tabbas, da manyan sauye-sauye a yanayin cudanyar cinikayya tsakanin kasa da kasa,...
Yayin da duniya ke fuskantar yanayi na rashin tabbas, da manyan sauye-sauye a yanayin cudanyar cinikayya tsakanin kasa da kasa,...
A gabar da ake gudanar da dandalin kasa da kasa game da tsarin jagorancin hakkin dan Adam na shekarar nan...
Yau Alhamis, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin ya sanar da sanya takunkumi kan ministan tsaron kasar Philippines, Gilberto Teodoro...
A yau Alhamis ne aka bude dandalin kasa da kasa game da tsarin jagorancin hakkin dan Adam na shekarar 2026...
Tawagar kwararrun jami’an kiwon lafiya ta kasar Sin, wadda ta isa jamhuriyar dimokaradiyyar Congo ko kuma DRC a takaice, ta...
Yayin da gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta 2026 ke karantowa, birnin Yiwu na kasar Sin, wanda a...
A daren jiya Talata ne aka bude bikin kasa da kasa na makon nuna fina-finan zane mai motsi na birnin...
Majalisar gudanarwar kasar Sin ta soki hukumomin Taiwan na jam’iyyar DPP kan yadda suka kasantar da kansu gaban kasashen waje, tana mai bayyanasu a matsayin cikakkun masu tawaye ga kasar Sin. Kakakin ofishin kula da harkokin Taiwan na majalisar Zhang Han, ya bayyana haka ne yau Laraba, yayin wani taron manema labarai lokacin da aka nemi jin ta bakinsa kan martanin hukumomin DPP game da sanarwar Japan da Philippines, ta kaddamar da tattaunawar iyakance yankunan teku, wanda ya shafi tekun da ke gabas da Tsibirin Taiwan, inda Sin ke da yankin tattalin arziki da ke karkashin cikakken ikonta da kuma yankin karkashin ruwa. A cewar Zhang Han, bullo da batun tattaunawar ba tare da sanya kasar Sin ba, na nufin Japan da Philippines sun keta hakkoki da muradun Sin na teku, kuma sun keta dokokin duniya da tushen ka’idojin huldar kasa da kasa. Ya ce yunkurin gaba daya ya saba doka kuma ba shi da wata ma’ana. Har ila yau, ya ce hukumomin DPP sun kaskantar da kansu gaban kasashen waje, kuna sun zama cikakkun ‘yan tawaye. (Fa’iza Mustapha)
A Birnin ChongqingAn gudanar da taron kirkire-kirkire na duniya na kafafen yada labarai karo na biyar a yau Laraba 10...
Harkokin zirga-zirga da na tattalin arzikin sun samu karin karfi a Abuja, babban birnin Nijeriya, bayan kaddamar da wani muhimmin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.