ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kwararrun Sin Da Na DRC Sun Tattauna Matakan Hadin Gwiwa Na Dakile Cutar Ebola

by CGTN Hausa and Sulaiman
3 months ago
DRC

Tawagar kwararrun jami’an kiwon lafiya ta kasar Sin, wadda ta isa jamhuriyar dimokaradiyyar Congo ko kuma DRC a takaice, ta gana da shugaban cibiyar nazarin kwayoyin halittu ta DRC Jean-Jacques Muyembe, don tattauna matakan hadin gwiwa na shawo kan cutar Ebola dake addabar kasar.

Yayin ganawar tasu a jiya Laraba, sassan biyu sun yi musayar ra’ayoyi dangane da halin da ake ciki game da yaduwar cutar a halin yanzu, da muhimman matakan kandagarki da shawo kanta, da matakan gwaje-gwaje, da jinya da sauran sassan hadin gwiwa na inganta kiwon lafiyar jama’a.Cikin jawabinsa mista Muyembe, ya ce Sin na da matukar kwarewa a fannin shirya tsarin kiwon lafiyar jama’a, da shawo kan cututtuka masu yaduwa, da samar da jinyar cututtuka, don haka yake fatan karfafa hadin gwiwa na zahiri don inganta ikon tunkarar annobar ta Ebola.

A nasa tsokacin kuwa, shugaban tawagar kwararrun ta Sin Lu Ming, cewa ya yi sun isa DRC ne domin karfafa tattaunawa, da tsare-tsare tare da hukumomin lafiya na DRC, da cibiyoyin lafiya, da na yaki da cututtuka, da cibiyoyin bincike gwargwadon ainihin bukatun kasar.

ADVERTISEMENT

Lu ya kara da cewa, tawagarsa za ta samar da tallafi a fannin karfafa sanin makamar aiki, a tsarin yaki da cutar da DRC ke gudanarwa, da aiki tare da takwarorinsu na DRC wajen gaggauta shawo kan bazuwar annobar.

Wata sanarwa da cibiyar Africa CDC ta fitar a ranar Talata, ta yi kira da kasashen nahiyar da su gaggauta nazarta, da karfafa da aiwatar da matakan tantance jama’ar dake fita daga kasashe daban daban, da aiwatar da matakan kula da lafiya a dukkanin filayen jiragen sama, da tashoshin ruwa, da manyan iyakokin kasa, da nufin dakile bazuwar annobar ta Ebola. (Saminu Alhassan)

LABARAI MASU NASABA

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya

Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya

DRC
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

    Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

    Xi Jinping Ya Taya Kim Jong-Un Murnar Cika Shekaru 78 Da Kafuwar Koriya Ta Arewa
DRC
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya
  • Sulaiman
    Sin Ta Ciri Tuta Game Da Rawar Gani Da Take Takawa A Fannin Warware Kalubalen Tsaro A Gabas Ta Tsakiya
  • Sulaiman
    Gwamnatin Tarayya Ta Gwangwaje Tawagar Kwallon Kwando Ta Mata Da Dala 100,000 Kowace
  • Sulaiman
    Sin Da Amurka Na Gudanar Da Tattaunawa Dangane Da Yiwuwar Rage Harajin Ramuwar Gayya Wanda Darajarsa Ka Iya Kaiwa Dala Biliyan 30

MASU ALAKA

Sin Ce Ta Zo Ta Farko A Rahoton Yanayin Tsaron Jama’a Na Duniya
Daga Birnin Sin

September 10, 2026

Next Post
An Kaddamar Da Dandalin Kasa Da Kasa Game Da Tsarin Jagorancin Hakkin Dan Adam Na Shekarar 2026 A Beijing

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar da Shirin Ƙara Kuɗin Jarabawar WAEC da NECO

Gwamnatin Tarayya Za Ta Rika Bai Wa Ɗalibai 100MB Na Data Kyauta Kullum

September 10, 2026
Sin Da Amurka Na Wanzar Da Mu’amala Game Da Shirin Ganawar Da Manyan Shugabannin Kasashen Biyu Za Su Yi A Bana

Sojoji Sun Ceto Fasinjoji Uku Da ‘Yan Bindiga Suka Harba A Filato

Xi Zai Halarci Taron BRICS Karo Na 18 A Indiya

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

Rodri Ya Nemi Afuwar Valencia Dangane Da Kalaman Da Yayi Akanta

September 10, 2026
Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

Za A Gudanar Da Taron Koli Na Shugabannin Harkokin Masana’antu Da Cinikayya Na APEC Na 2026 A Shenzhen

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci