Binciken CGTN: Shagalin Bikin Bazara Na Sinawa Ya Zama Hanyar Nuna Sabon Karfin Samar Da Hajoji Da Hidimomi Masu Karko Na Kasar Sin
Amfani da fasahar tsalle da jujjuyawa, da sabon salon raye-raye, da ingantacciyar mu’amalar bil’adama da mutum-mutumin inji, gwaninta da abubuwa...



















