Gwamnatin Kano Ta Bayar Da Hutun Sabuwar Shekarar Musulunci
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin 8 ga Yuli, 2024 a matsayin ranar hutu domin murnar...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana ranar Litinin 8 ga Yuli, 2024 a matsayin ranar hutu domin murnar...
Majalisar Wakilai ta fara bincike kan zargin karkatar da Naira biliyan ₦1.5b da manyan jami’an ma’aikatar mata ta tarayya suka...
Dakarun rundunar hadin gwuiwa ta kasa da kasa (MNJTF) sun kashe ‘yan ta’adda sama da 70 tare da lalata wasu bama-bamai da aka hada da...
Gidauniyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi za ta gudanar da taronta na Zikirin Juma'a na shekara a fadar Sarki Alhaji Aminu...
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe ɗaya daga cikin ƴaƴan Janet Galadima, wata...
Shugabancin jam’iyyar NNPP na ƙasa ya nisanta kansa daga umurnin da jagoran jam’iyyar na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya...
Wata babbar kotun Jihar Osun da ke Ede ta yanke wa wasu mutane biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa ga iyalan Malam Kabir Yusuf, wani gogaggen ɗan Jarida da ya rasu...
Kamfanin man fetur na ƙasa (NNPCL) ya kafa dokar ta-baci kan haƙo mai da iskar gas a Nijeriya, tare da...
Majalisar wakilai ta gabatar da ƙudirin kafa wata jiha mai suna Jihar Etiti a kudu maso gabas. Ƙudirin dokar ya...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.