An Kashe Ƴan Ta’adda 500 A Hare-haren Ngoshe Da Fatori – Zulum
Gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce an kashe ‘yan Boko Haram da ISWAP sama da 500. Ya bayyana hakan...
Gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce an kashe ‘yan Boko Haram da ISWAP sama da 500. Ya bayyana hakan...
Jami’an EFCC sun yi alama kan wasu kadarorin tsohon AGF, Abubakar Malami, a Abuja da Kano. An ce matakin na...
Hukumar ICPC ta sanar da shirinta na gurfanar da Malam Nasir El-Rufai a kotu. Za a gabatar da shi ne...
Jam’iyyar APC ta bayyana cewa ta kammala shiri don taron ta na ƙasan a wannan mako. Ta kuma ce a...
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, ya umarci masu riƙe da muƙaman gwamnati su yi murabus. Umarnin ya shafi waɗanda ke shirin...
Ƙungiyar Kano Pillars ta doke Enyimba a gasar Firimiya ta Nijeriya ranar Lahadi. Chidozie Okorie da Ahmed Musa ne suka...
Ƙungiyar ƙwararru a PDP ta zargi APC da tsoron Gwamna Seyi Makinde. Ta ce hakan na faruwa ne gabanin zaɓen...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya karɓi tsoffin mambobin PDP a Agaie. Mambobin sun sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC....
Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, da Rabiu Musa Kwankwaso sun gana a Abuja. Haka kuma Sanata Seriake Dickson ya halarci taron...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya isa Lagos domin gabatar da rahoto ga Shugaba Bola Tinubu. Rahoton ya shafi halin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.