Ruwan Sama Ya Kashe Mutane 5, Ya Lalata Gidaje 3,813 A Katsina
Akalla mutane biyar ne suka mutu sannan gidaje 3,813 suka lalace sakamakon wani ruwan sama kamar da bakin kwarya da...
Akalla mutane biyar ne suka mutu sannan gidaje 3,813 suka lalace sakamakon wani ruwan sama kamar da bakin kwarya da...
Akalla mutane takwas ne suka rasa rayukansu a sanadiyyar kifewar kwalekwale da kuma nutsewa a ruwa a kananan hukumomin Gwaram...
Al'umma dai sun zura ido su ga yadda zata kaya a shari'ar da aka fara ta wani matashi dan shekara...
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki rukunin wasu gidaje a Dutsen Reme a karamar hukumar Bakori ta Jihar Katsina tare...
Wasu ‘yan bindiga sun sace mutane da dama lokacin da suke sallar Juma’a a kauyen Zugu na Karamar Hukumar Gummi.
Shugaban Hukumar Fasa Kauri ta Kasa (Kwastam), Kanal Hameed Ali (mai ritaya), ya ce Kamfanin Man Fetur na Nijeriya NNPC,...
Rundunar ‘yansandan Jihar Jigawa ta cafke wani matashi mai suna Munkaila Ahmadu mai shekara 37 a kauyen Zarada-Sabuwa da ke...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya amince da nadin sirikinsa, Ahmed Halilu a matsayin Manajan-Darakta na Kamfanin buga kudi na kasa.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas, ya yi barazanar taimakawa wajen saw a jam’iyyar PDP ta fadi zaben shugaban kasa...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun yi wa dakarun bataliya ta 35 kwanton bauna a Jihar Katsina, inda...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.