INEC Ta Maye Sunan Mohammed Abacha Da Sadiq Wali A Matsayin Dan Takarar PDP A Kano
A ranar Juma’a ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana sunan Sadiq Aminu Wali a matsayin...
A ranar Juma’a ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana sunan Sadiq Aminu Wali a matsayin...
Gwamnatin tarayya ta yi kira ga Kungiyar Kwadago ta Ksa (NLC), da ta janye zanga-zangar da ta ke shirin yi...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB), ta sanar da maki 140 a matsayin mafi karancin makin da...
A jiya Laraba ne dai rundunar ‘yan sandan jihar Edo ta samu nasarar ceto Godwin Aigbogun, shugaban jam’iyyar APC na...
Sheikh Abduljabbar Nasiru kabara da ake zargi da kalaman batanci ga Fiyayyen Halitta, Annabi Muhammad S.A.W, ya nemi a canza...
Naira ta sake faduwa wanwar a kan Dala a jiya Laraba a kasuwar masu zuba jari da masu fitar da...
Gwamnan jihar Zamafara, Bello Mohammed Matawalle, ya hana Sarakunan jihar nadin sarauta har sai sun samu amincewar gwamnatin jihar.
'Yan bindiga sun kashe daya daga cikin faston cocin Katolika da suka sace bayan sun karbi kudin fansarsa a Kaduna.
Wata kotu da ke zamanta a garin Jos ta ta amince da rokon wata matar aure, Rhoda Jonathan da ke...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da umarni ga ministan ilimi, Malam Adamu Adamu da ya kawo karshen yajin aikin...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.