Gargaɗi: ‘Yansanda Sun Gano Shirin Kai Hare-hare A Makarantu Da Wuraren Ibada
Rundunar ‘Yansandan Nijeriya ta fitar da gargadin tsaro a faɗin ƙasar kan yiwuwar kai hare-haren ta’addanci a makarantu, wuraren ibada,...
Rundunar ‘Yansandan Nijeriya ta fitar da gargadin tsaro a faɗin ƙasar kan yiwuwar kai hare-haren ta’addanci a makarantu, wuraren ibada,...
A ranar Litinin da ya gabata, kasar Sin ta gabatarwa Majalisar Dinkin Duniya da ke da hedkwata a birnin Vienna samfurin kasa da ta debo daga sashe mai nisa na duniyar wata a binciken da kumbon Chang'e-6 ya gudanar. Samfurin kasar kuwa zai ci gaba da zama a MDD har abada domin a dinga nuna shi. An gudanar da bikin mika samfurin bisa taken “daga duniyar wata zuwa doron kasa, makomar cigaba ta bai daya ga kowa”, kuma ya samu halartar jami’an diplomasiyya, da jami’an MDD, da masana kimiyya da wakilai daga kungiyoyin duniya. Wannan samfurin kasa da aka debo daga sashe mai nisa na doron wata mai tazarar kilomita 380, 000 da doron kasa, aka kuma mika shi cibiyar harkokin diplomasiyya na kasa da kasa, ya zarce gutsuren kasa da aka gano kadai, maimakon hakan ya zamo wata alama ta nasarar biciken kimiyya, da hadin gwiwa tsakanin kasa da kasa, da kuma yadda bil Adama ke raya makomar bai daya a sararin samaniya. A shekarar 2024, binciken da kasar Sin ta yi a duniyar wata ya haifar da nasarar samo samfurin kasa mai nauyin giram 1,935.3 daga sashe mai nisa na doron wata, wanda kuma ya zama karon farko da aka dawo da samfurin kasa daga duniyar wata a tarihin dan Adam. (Suleiman Suleiman)
Shugaban Kamfanin Dangote Industries Limited, Alhaji Aliko Dangote, ya ce ci gaba da safarar man fetur zuwa ƙasashen makwabta ba...
Shugaban kasar Sin, Xi Jinping, ya yi kira ga jami'an 'yan sandan kasar da su ci gaba da dukufa ga...
A karshen makon da ya gabata ne aka gudanar da taron kolin kungiyar BRICS ta kasashe maso saurin samun ci...
Yau Litinin da rana, kakakin ma’aikatar tsaron kasar Sin, Jiang Bin, ya yi tsokaci game da wasu batutuwan da suka...
Yadda Ya KamataKwanan nan, tsohon firayim ministan Jordan Omar Razzaz, ya shaidawa manema labarai na CMG, cewa yanzu haka ana...
An gudanar da taron shugabannin kasashen BRICS karo na 18 a birnin New Delhi na kasar Indiya daga ranar 12...
Ministan kiwon lafiya na kasar Sin Lei Haichao, ya ce kasarsa za ta ci gaba da matsa kaimin samar da...
A halin yanzu, ana hanzarta yiwa tsarin cinikayyar tattalin arzikin kasa da kasa kwaskwarima, kuma cinikin hada-hadar ba da hidima...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.