Majalisa Ta Ba da Tallafin ₦50m Ga Iyalan Malamai Da Jami’an Tsaro Da Aka Kashe A Aikin Ceto A Oyo
Majalisar Dattawan Nijeriya ta amince da bayar da tallafin Naira miliyan 50 ga iyalan malamai biyu da aka kashe yayin...
Majalisar Dattawan Nijeriya ta amince da bayar da tallafin Naira miliyan 50 ga iyalan malamai biyu da aka kashe yayin...
Yayin da yake rangadi a birnin Shanghai na kasar Sin a yau Laraba, shugaban kasar Xi Jinping ya jaddada cewa, daukaka sabunta birni mai inganci na da muhimmanci ga zamanantar da birnin. Ya yi kira da a aiwatar da cikakken ra’ayin nan na mayar da hankali kan bukatun jama’a, kana a lura sosai yayin da ake aiwatar da aikin sabunta birnin da ci gaba da inganta walwala da farin ciki da tsaron mazauna. Yayin rangadin, shugaba Xi ya nanata cewa, kasar na cikin wani muhimmin lokaci na tunkarar ambaliya. Don haka, ya bukaci yankuna da sassa masu ruwa da tsaki su gudanar da cikakken binciken hadura da barazana da za a iya gamuwa da su. Haka kuma su dauki matakan kandagarkin ambaliya da taikata aukuwarta da gudanar da ayyukan gaggawa na kai dauki, tare da tabbatar da kare rayuka da dukiyoyi yadda ya kamata. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)
Kotun Iyali da ke zamanta a Fatakwal ta samu wani tsoho mai shekara 75, Promise Chukwumatti, da laifin lalata da...
A farkon watan Yuli, sakamakon guguwar "Maysak" da ta afku, an sami mummunar ambaliyar ruwa a yankin Guangxi da ke...
Sakamakon Binciken Masana Na Kasar Da Ake Fitarwa Kyauta Yana Kara Jan Hankalin DuniyaShahararriyar cibiyar buga littattafan kimiyya ta duniya...
Hukumar kwastam ta kasar Sin ta fitar da alkaluma a yau Talata da ke nuna cewa, a rabin farko na...
Dangane da sanarwar hadin gwiwa da Amurka, da Philippines, da Austiraliya da Japan, da wasu sauran kasashe suka fitar a...
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, ta bayyana cewa Nijeriya za ta zama ƙasa mai cike da zaman lafiya, albarka da...
Gwamnatin kasar Sin ta fitar da tsarin bunkasa darajar cinikayyar kayayyaki, zuwa kusan kudin Sin RMB yuan tiriliyan 60, kwatankwacin...
Wata babbar Kotun da ke Gombe ta bayar da umarnin tsare shugaban makarantar Destiny Treasure International School da ke unguwar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.