Sin Ta Kara Sassa 10 Na Kasar Amurka Cikin Jerin Bangarorin Da Ta Haramta Fitar Da Hajoji Zuwa Gare Su
A yau Litinin ma’aikatar cinikayyar kasar Sin ta sanar da kara sassa 10 na Amurka, cikin jerin bangarorin da ta...
A yau Litinin ma’aikatar cinikayyar kasar Sin ta sanar da kara sassa 10 na Amurka, cikin jerin bangarorin da ta...
Ma’aikatar Baitulmalin Amurka ta sanar a ranar Litinin cewa za ta dakatar da takunkumin tattalin arziki da aka kakaba wa...
Ministan harkokin wajen kasar Sin, Wang Yi, a yau Litinin ya gana da mataimakin sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran, Qadir Nizamipour, a birnin New Delhi. A yayin ganawar, Wang ya ce Sin tana maraba da kaddamar da fara tuntubar bayan taro tsakanin Iran da Amurka game da yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) da kasashen biyu suka sanya hannu a kai. Wang ya bayyana cewa Sin, a matsayinta na cikakkiyar abokiyar huldar Iran bisa manyan tsare-tsare, ta kasance ko da yaushe a turbar tabbatar da adalci kuma tana goyon bayan dukkan kokarin da ke taimakawa wajen samun zaman lafiya, tare da tallafa wa Iran wajen kare ‘yancinta, da tsaro da kuma martabar kasarta. A nasa bangare kuwa, Nizamipour ya ce Iran tana ba da fifiko sosai ga dangantakarta da kasar Sin kuma tana yaba wa muhimmiyar rawar da Sin ta taka a harkokin kasa da kasa da na yanki. Duka dai Wang da Nizamipour sun hallara a birnin New Delhi ne domin halartar taro na 16 na masu ba da shawara kan tsaron kasa da manyan wakilai kan tsaron kasa na kungiyar kawancen kasashen BRICS. (Mai fassara: Abdulrazaq Yahuza Jere)
Ma’aikatar cinikayya ta kasar Sin, ta ce hada-hadar sayayya ta gudana bisa daidaito yayin bikin gargajiya na Dragon Boat na...
Ministan Ayyuka, David Umahi, ya yi kira ga masana'antun siminti a faɗin ƙasar nan da su gaggauta rage farashin siminti,...
An gudanar da bikin sanar da wadanda suka lashe kyautar “Golden Goblet Awards” ta bikin fina-finen kasa da kasa na...
Cibiyar kasuwanci ta CBA karkashin hukumar bunkasa cinikayya da raya masana’antu ta kasar Kenya ko KNCCI, ta sanya hannu kan...
Kishi wani yanayi ne da ke tasowa a zuciyar mutum sakamakon cakuɗuwar fushi, hassada, ƙyashi da ƙin yarda da shiga...
A kwanakin baya, hadaddiyar kungiyar raya harkoki masu alaka da Majalisar Dinkin Duniya ta kasar Sin (UNA-CHINA), da tawagar kasar...
A ranar Juma’a 19 ga watan ne aka gudanar da taron tunawa da cika shekaru 20 da kafa majalisar kare...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.