ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, September 12, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yanzu-Yanzu: Firaiministan Birtaniya Keir Starmer Ya Yi Murabus

by Abubakar Sulaiman
3 months ago
THONON-LES-BAINS, FRANCE - JUNE 17: British Prime Minister Keir Starmer looks on as he speaks to the members of the media on the sidelines of the G7 summit on June 17, 2026 in Thonon-les-Bains, France. Leaders from the Group of 7 (G7) countries convened in Evian, France, near the Swiss border, for their annual summit to discuss challenges to peace and security for Ukraine and Europe, the situation in the Middle East, and other geopolitical issues. (Photo by Isabel Infantes - WPA Pool/Getty Images)

Firaiministan ƙasar Birtaniya, Keir Starmer, ya sanar da yin murabus daga muƙaminsa na shugabancin gwamnatin ƙasar bayan ya fuskanci matsin lamba na siyasa. Wannan mataki na ba-zata ya girgiza ƙasar, inda ya kawo ƙarshen gajeren lokacin da ya kwashe yana jagorantar gwamnatin ƙasar ƙarƙashin jam’iyyar Labour.

Cikin jawabin da ya fitar na yin murabus ɗin, Keir Starmer ya bayyana cewa ya ɗauki wannan matakin ne domin maslahar ƙasarsa da kuma ba da dama ga jam’iyyarsa ta sake tsara lale gabanin zaɓuka ko sauye-sauyen gwamnati masu zuwa.

Ya jaddada cewa ya yi iya ƙoƙarinsa wajen fuskantar ƙalubalen tattalin arziƙi da manufofin cikin gida da ƙasar ta fuskanta a lokacin mulkinsa.

ADVERTISEMENT

Murabus ɗin nasa ya biyo bayan ƙorafe-ƙorafe da kuma rarrabuwar kawuna da aka samu a tsakanin mambobin majalisar dokoki da sauran masu ruwa da tsaki na jam’iyyar Labour kan yadda gwamnatinsa ke tafiyar da wasu muhimman tsare-tsare. Waɗannan taƙaddama sun rage wa gwamnatin ƙarfin guiwa, lamarin da ya sanya shugabancinsa cikin ruɗi a ‘yan kwanakin nan.

Jam’iyyar Labour ta sanar da cewa za ta gudanar da zaɓen gaggawa na sabon shugaba wanda zai karɓi rantsuwar kama aiki a matsayin firaiminista na gaba.

LABARAI MASU NASABA

Yaƙin Amurka Da Iran Ya Janyo Asarar Fitar Da Ganga Biliyan 2.8 Na Mai

Zan Dawo Da Tallafin Mai Ne Don Rage Farashin Fetur Da Na Sufuri – Atiku

A halin yanzu, shugabannin ƙasashen duniya sun fara aiko da sakwanninsu na fatan alheri ga ƙasar ta Birtaniya, yayin da masana tattalin arziƙi da siyasa ke zuba ido domin ganin tasirin da wannan murabus zai haifar ga kasuwanni da tsaron duniya.

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Yaƙin Amurka Da Iran Ya Janyo Asarar Fitar Da Ganga Biliyan 2.8 Na Mai
  • Abubakar Sulaiman
    Zan Dawo Da Tallafin Mai Ne Don Rage Farashin Fetur Da Na Sufuri – Atiku
  • Abubakar Sulaiman
    An Gargaɗi Mazauna Kusa Da Kogin Kaduna Kan Sako Ruwa Daga Shiroro
  • Abubakar Sulaiman
    Shekaru 22 Bayan Rushewar Nigeria Airways, Gwamnati Ta Biya Ma’aikata 2,700 Biliyan 18

MASU ALAKA

Yaƙin Amurka Da Iran Ya Janyo Asarar Fitar Da Ganga Biliyan 2.8 Na Mai
Labarai

Yaƙin Amurka Da Iran Ya Janyo Asarar Fitar Da Ganga Biliyan 2.8 Na Mai

September 12, 2026
Zan Dawo Da Tallafin Mai Ne Don Rage Farashin Fetur Da Na Sufuri – Atiku
Labarai

Zan Dawo Da Tallafin Mai Ne Don Rage Farashin Fetur Da Na Sufuri – Atiku

September 12, 2026
An Gargaɗi Mazauna Kusa Da Kogin Kaduna Kan Sako Ruwa Daga Shiroro
Labarai

An Gargaɗi Mazauna Kusa Da Kogin Kaduna Kan Sako Ruwa Daga Shiroro

September 12, 2026
Next Post
Yanzu-Yanzu: An Kashe Manoma 18 Da Raunata Wasu A Wani Sabon Hari A Filato

Kalaman Christopher Musa Game Da El-Rufa’i Na Ci Gaba Da Tayar Da Ƙura

Kalaman Christopher Musa Game Da El-Rufa’i Na Ci Gaba Da Tayar Da Ƙura

September 12, 2026
Dangote Ya Ƙara Farashin Fetur, Kwana 2 Kafin Shiga Kasuwar Hannun jari

Sanata Yari Ya Gudanar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Zamfara

September 12, 2026
Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Motocin Aiki Ga Manyan Makarantu A Zamfara

Gwamna Dauda Lawal Ya Raba Motocin Aiki Ga Manyan Makarantu A Zamfara

September 12, 2026
Dangote Ya Ƙara Farashin Fetur, Kwana 2 Kafin Shiga Kasuwar Hannun jari

Dangote Ya Ƙara Farashin Fetur, Kwana 2 Kafin Shiga Kasuwar Hannun jari

September 12, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Jam’iyyar APC Ce Za Ta Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa Da Gwamnoni A Nijeriya -Dikko Raɗɗa

September 12, 2026
NNPCL Ya Rage Farashin Man Fetur Zuwa ₦860 Kan Kowacce Lita – IPMAN

Mene Ne Ra’ayinku Kan Dawo Da Tallafin Man Fetur Ko Barin Sa?

September 12, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.