Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar da Matatar Sarrafa Ma’adanin Lithium Ta $200m A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ci gaban al'umma ba zai tabbata ba sai idan ana tafiyar da...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ci gaban al'umma ba zai tabbata ba sai idan ana tafiyar da...
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, ta sake tsayawa kan kalamanta da suka janyo ce-ce-ku-ce game da shirin tallafa wa mata...
An gudanar da taron hadin gwiwa kan makamashi na duniya na babban taron siyasa na MDD kan ci gaba mai dorewa a ranar 10 ga wata a hedikwatar MDD dake New York. Rahoton bincike mai taken “Ma’aunin ci gaban lantarki na duniya (2026)”, wanda aka fitar a yayin taron ya nuna cewa, matsayin ci gaban wutar lantarki na kasar Sin gaba daya yana sahun gaba a duniya, inda kirkire-kirkirenta na fasahohin da suka shafi wutar lantarki ya kasance na farko a duniya. Rahoton ya kimanta matakan ci gaban wutar lantarki na kasashe 100 a duniya a fannoni hudu, wato tsaron samar da lantarki, ayyukan ba da hidimomi, matakai masu kiyaye muhalli, da kuma kirkire-kirkiren fasahohi. Kasashe biyar mafi girma a matakin ci gaba su ne Finland, Sweden, Switzerland, Sin, da Norway. Daga cikinsu, ba a fannin kirkire-kirkiren fasahohin wutar lantarki kadai Sin ke kan gaba ba, ta kuma kasance kan gaba a duniya a fannin kayyayakin makamashi mai tsafta da ta samar.(Safiyah Ma)
Kasar Sin mai masaukin baki ta yi kunnen doki da ci 1 da 1 da Nijeriya, a zagayen karshe na...
Yau Lahadi, kasashen Amurka, Philippines, Ostiraliya, da sauran kasashe sun fitar da sanarwar hadin gwiwa don “tunawa” da cika shekaru...
Mataimakin firaministan Sin Liu Guozhong, ya yi rangadi a birnin Beijing a yau Lahadi, inda ya jaddada wajibcin nazari da...
Yau ce ranar kandagarkin guguwar rairayi ta duniya, kuma taken ranar a bana shi ne "kare halittu da gonaki daga...
A kwanan nan, ma'aikatar kula da rayuwar jama'a ta kasar Sin ta mika sanarwa ga hukumomin kasar masu inganta rayuwar...
An kashe wani fitaccen kwamandan ’yan bindiga mai suna Kachalla Sani Yellow yayin wani musayar wuta da jami’an tsaro a...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta tsawaita wa’adin da ta bai wa jam’iyyun siyasa domin miƙa sunayen...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.