ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, October 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Bai Kamata Yara Mata Su Fasa Zuwa Makaranta Saboda Rashin Kuɗin Sayen Audugar Al’ada Ba — Remi Tinubu

by Sulaiman and Muhammad
1 week ago
Tinubu

Uwargidan Shugaban Ƙasa ta ƙaddamar da rabon fakitin audugar al’ada miliyan biyu da kayan karatu ga ɗalibai mata a faɗin Nijeriya.

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta ce bai kamata yara mata su rasa zuwa makaranta saboda rashin kuɗin sayen audugar al’ada ko wasu matsalolin kuɗi ba.

Ta bayyana hakan ne a Abuja, yayin ƙaddamar da shirin ‘Flow with Confidence 2.0,’ wanda Hukumar Kula da Ilimin Firamare da Ƙananan Makarantu ta Ƙasa (UBEC) ke aiwatarwa, domin tallafa wa ɗalibai mata a makarantun gwamnati a faɗin jihohi 36 da Babban Birnin Tarayya.

ADVERTISEMENT

A ƙarƙashin shirin, za a raba fakitin audugar al’ada miliyan biyu tare da jakunkunan makaranta, takalma, littattafan rubutu da sauran kayan karatu domin taimaka wa ’yan mata ci gaba da karatunsu cikin kwarin gwiwa da mutunci.

Tinubu ta kuma sanar da shirin tallafa wa ɗalibai mai kuɗin Naira biliyan biyu, wanda zai tallafa wa ɗalibai 100,000, inda kowannensu zai samu Naira 20,000 domin rage matsalolin kuɗi da ke hana su zuwa makaranta.

LABARAI MASU NASABA

NLC Ta Gabatar Da Buƙatu 6 Tare Da Barazanar Yajin Aiki A Nijeriya Baki Ɗaya

Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

A nasa ɓangaren, Ministan Ilimi, Dakta Tunji Alausa, ya ce UBEC za ta riƙa ware kuɗi a kasafin kuɗinta na shekara-shekara domin samar da audugar al’ada ga ɗalibai mata, yayin da shirin AGILE da Bankin Duniya ke tallafawa zai ci gaba da bayar da gudummawa.

Sakatariyar Zartarwa ta UBEC, Aisha Garba, ta ce za a faɗaɗa shirin domin ƙarin ɗalibai mata su amfana, yayin da ta jaddada muhimmancin kawar da matsalolin da ke hana ’yan mata samun ilimi.

Shugaban Hukumar Gudanarwa ta UBEC, Tanko Al-Makura, ya ce shirin zai taimaka wajen rage yawan ’yan matan da ke barin makaranta, tare da rage haɗarin auren wuri.

Haka kuma, mahalarta taron sun yi kira ga iyaye, shugabannin gargajiya da na addinai da su taimaka wajen kawar da kyama da rashin fahimta game da al’adar mata, tare da ƙarfafa iyaye su ba ’ya’yansu mata damar samun ilimi.

Tinubu
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Gwamna Dauda Lawal Ya Rantsar Da Manyan Sakatarori Biyar
  • Sulaiman
    Ministan Harkokin Wajen Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Djibouti
  • Sulaiman
    Ta Yaya Ake Ci Gaba Da Fitar Da Sabbin Kayayyaki A Yayin Baje Koli Na Canton Fair
  • Sulaiman
    Darasi Daga Zuhudun Manzon Allah (SAW)
Tinubu
Muhammad
+ posts Bio
  • Muhammad
    2027: Matawalle Ya Bai Wa ’Yan Majalisar Zamfara Takwas Motocin Alfarma Kirar SUV
  • Muhammad
    UTME: Ɗalibai 108 Daga 39,000 ’Yan Ƙasa Da Shekaru 16 Ne Suka Cika Sharuddan Shiga Jami’a
  • Muhammad
    ’Yan Sanda Sun Kama ’Yan Ƙungiyoyin Asiri Takwas da Masu Damfarar ATM Uku A Kogi
  • Muhammad
    Majalisar Dokokin Kano Ta Dakatar Da Ɗan Majalisa Na Watanni 3 Kan Fitar Bidiyon Jan Kunnen Zomo

MASU ALAKA

NLC Ta Gabatar Da Buƙatu 6 Tare Da Barazanar Yajin Aiki A Nijeriya Baki Ɗaya
Labarai

NLC Ta Gabatar Da Buƙatu 6 Tare Da Barazanar Yajin Aiki A Nijeriya Baki Ɗaya

October 23, 2026
Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara
Manyan Labarai

Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

October 23, 2026
Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya
Ra'ayi Riga

Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

October 23, 2026
Next Post
 Masu Ra’ayin Rikau Na Japan Na Daukar Sabbin Matakan Zamba Don Jirkita Tarihin Yakin Duniya Na 2

 Masu Ra’ayin Rikau Na Japan Na Daukar Sabbin Matakan Zamba Don Jirkita Tarihin Yakin Duniya Na 2

LABARAI MASU NASABA

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

October 23, 2026
NLC Ta Gabatar Da Buƙatu 6 Tare Da Barazanar Yajin Aiki A Nijeriya Baki Ɗaya

NLC Ta Gabatar Da Buƙatu 6 Tare Da Barazanar Yajin Aiki A Nijeriya Baki Ɗaya

October 23, 2026
Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

October 23, 2026
Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

October 23, 2026

Shugabar Jaridar LEADERSHIP Ta Halarci Bikin Aza Harsashin Cibiyar Ƙirƙire-Ƙirƙire Tare Da Remi Tinubu A Abuja

October 23, 2026
Yaƙin Neman Zaɓe: ’Yansanda Sun Hana Manyan Motoci Shiga Kaduna Gabanin Ziyarar Tinubu

Yaƙin Neman Zaɓe: ’Yansanda Sun Hana Manyan Motoci Shiga Kaduna Gabanin Ziyarar Tinubu

October 23, 2026
An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh

An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh

October 23, 2026
Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Raba Naira Miliyan 6 da Atamfofi 1,100 a Taron APC

Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Raba Naira Miliyan 6 da Atamfofi 1,100 a Taron APC

October 23, 2026
Kamfanin Simintin Dangote Ya Ware Miliyoyi Don Tallafawa Karatun Al’ummar Gboko

Kamfanin Simintin Dangote Ya Ware Miliyoyi Don Tallafawa Karatun Al’ummar Gboko

October 23, 2026
Sanata Abdul’aziz Yari Ya Ziyarci Sarkin Zazzau

Sanata Abdul’aziz Yari Ya Ziyarci Sarkin Zazzau

October 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.