ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, June 21, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Barnar Da Cutar Diptheria Ke Ci Gaba Da Yi A Jihohi 7 Da Abuja

by Rabi'u Ali Indabawa
3 years ago
Abuja

Hukumar kulawa da lafiya matakin farko ta kasa ta bayyana cewa Nijeriya ta samu  karin mutane 836 wadanda  suka kamu da cutar a kananan hukumomi 33  daga  Jihohi takwas da kuma Babban birnin tarayya FCT daga watan Mayu zuwa Yuli na wannan shekara 2023, ta kara jaddada cewar dukkan  mutane 83 da aka tabbatar da kamuwa da  cutar sun mutu.

Babban jami’i kuma shugaban hukumar kulka da lafiya matakin farko ta kasa NPHCDA,Dakta Faisal Shuaib,shi ya bayyana haka a taron manema labarai ranar Litinin ta makon da ake ciki dangane da  barkewar  cutar diphtheria a Nijeriya.

  • Ana Ci Gaba Da Nuna Damuwa Kan Watsi Da Aikin Tashar Baro
  • Wasu Hukumomin Kasar Sin Sun Ware Miliyoyin Kudi Domin Tallafawa Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa

Ya ce al’amarin da akwai tana hankali da ban tsoro na yadda al’amarin barkewar cutar diphtheria yake a Nijeriya daga watan Mayi zuwa Yuli 2023 an samu 2,455 da ake kyautata zaton sun kamu da cutar  daga Jihohi 26. Sai dai kuma daga ranar28 ga Yuli 2023 bayan an yi gwaji an tabbatar da 836 ne suka kamu a kananan hukumomi 33 a Jihohi 8 da suka hada dacases: Kuros Ribas, Kano, Katsina, Kaduna, Legas, Osun, Yobe da Babban birnin tarayya FCT.

ADVERTISEMENT

“An samu mutuwar 83 daga wadanda aka tabbatar da sun kamu da cutar abinda ya sa yana da matukar muhimmanci ayi ma ‘ya’yanmu da suke yara allurar rigakafi daga kamuwa daga cutar da take saurin kisa

Faisal ua bayyana cutar diphtheria a matsayin wadda za a iya kamuwa da ita ba makawa kamar yadda za a iya warkewa daga ita,wadda kwatar cutar  bacterium Corynebacterium ta ke sanadiyar  a kamu da ita, ta hanyar cudanya kai tsaye da wanda ya kamu da ita ko wani abin da ya zuba ta iska.

LABARAI MASU NASABA

Mutane 842 Ne Suka Rasa Ransu, Aka Yi Garkuwa Da Sama Da 270 A Watan Mayu – Rahoto

PRP Ta Zargi Kwankwaso Da Saye Fom Ɗin Takarar Jamiyyar

Ya kara bayanin  kowa na iya kamuwa da  cutar bama kamar kananan yara.

“Sai dai kash! kamar yadda ya furta abin tada  hankali har yanzu akwai yaran da ba ayi ma allurar  rigakafi ba duk kuwa da yake akwai alluran kamar yadda aka tanada a Nijeriya,kamar yadda Faisal ya tabbatar.

Cutar Diphtheria tana shafar wuraren da su ke taimakawa wajen shakar numfashi, alamun ta sun hada  da zazzabi,Tari zubar wani abu daga Hanci, ciwon mashako, kumbirin wuya,da samun matsala wajen yin numfashi.

Ya ce idan ba a dauki matakin samar da magani ba alamun da aka gani na iya sanadiyar mutuwa, musamman ma idan aka ce ba ayi wa allurar rigakafin data dace ba, ko ma gaba daya ba ayi ba,a wurin da babu tsafta ko inda ake da cunkosa al’umma.

Babban jami’in ya ce, cutar ana iya maganinta ta hanyar allurar rigakafi.

Kamar yadda ya kara jaddadawa a Nijeriya ana yin amfani da alluran,pentabalent a matsayin kariya daga kamuwa da cutar diphtheria ana yi  ma yara daga mako 6,mako 10, mako 14 tare da karin wasu allurai lokacin da ake shiri na wayar da kai.

Ya yi karin haske na cewa “Duk da kokarin da gwamnatin tarayya ta keyi na samar da alluran da basu da tsada akwai yaran da har yanzu ba a samu damar yi masu allurar ba, ko kuma an yi masu amma bata isa kamar yadda ya dace ba, irin hakan ke kawo koma bayan duk wani kokarin da kasa ta ke yi, na samar da kariya. Rashin samun allurar rigakafi ta Suboptimal duk ita ce babbar matsalar da ke taimakawa ga yawan barkewar cutar inda al’amarin ke shafar yara daga shekara biyu (2) zuwa goma sha hudu(14).

Abuja
Rabi'u Ali Indabawa
+ postsBio
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Nijar Ta Rattaba Hannu A Kan Dokar Haramta Auren Jinsi
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Za Mu Iya Sayar Da Manmu Ba Tare Da Wata Matsala Ba -Iran
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Dattawan Arewa Sun Buƙaci Tinubu Ya Ayyana Dokar Ta-baci Kan Tabarbarewar Tsaro
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Nijeriya Ta Karbi Ƴan Nijeriya 268 Da Suka Tsero Daga Afirka Ta Kudu

MASU ALAKA

Labarai

Mutane 842 Ne Suka Rasa Ransu, Aka Yi Garkuwa Da Sama Da 270 A Watan Mayu – Rahoto

June 21, 2026
PRP Ta Zargi Kwankwaso Da Saye Fom Ɗin Takarar  Jamiyyar
Manyan Labarai

PRP Ta Zargi Kwankwaso Da Saye Fom Ɗin Takarar Jamiyyar

June 21, 2026
An Ƙaddamar Da Dakarun Tsaron Daji 2,187 A Bauchi
Manyan Labarai

An Ƙaddamar Da Dakarun Tsaron Daji 2,187 A Bauchi

June 21, 2026
Next Post
Manchester United Ta Dauki Hujland Daga Atalanta

An Sanar Da Wadanda Suka Lashe Golden Goblet Na Bikin Fina-Finen Kasa Da Kasa Na Shanghai Karo Na 28

An Sanar Da Wadanda Suka Lashe Golden Goblet Na Bikin Fina-Finen Kasa Da Kasa Na Shanghai Karo Na 28

June 21, 2026
Cibiyar CBA Ta Kenya Za Ta Yi Hadin Gwiwa Da Wata Cibiyar Sin Wajen Bunkasa Noma Da Cinikayyar Lemar Kwadi

Cibiyar CBA Ta Kenya Za Ta Yi Hadin Gwiwa Da Wata Cibiyar Sin Wajen Bunkasa Noma Da Cinikayyar Lemar Kwadi

June 21, 2026
Wasu Abubuwa Da Ke Sa Maza Hana Mata Fita Unguwa (Uwargida)

Nasiha Ga Uwargida Kan Zafin Kishi (1)

June 21, 2026
Kasar Sin Ta Karbi Bakuncin Taron Daidaita Batun Kare Hakkin Dan Adam

Kasar Sin Ta Karbi Bakuncin Taron Daidaita Batun Kare Hakkin Dan Adam

June 21, 2026
Wakilin Sin Ya Yi Jawabi A Taron Majalissar UNHRC

Wakilin Sin Ya Yi Jawabi A Taron Majalissar UNHRC

June 21, 2026
Ƴan Ta’adda Sun Ƙone Shingen Bincike Na NSCDC, Sun Sace Wani Mutum A Kebbi

Ƴan Ta’adda Sun Ƙone Shingen Bincike Na NSCDC, Sun Sace Wani Mutum A Kebbi

June 21, 2026
Ɗanwasa Thomas Partey Ya Yi Rashin Nasara A Kotun Canada

Ɗanwasa Thomas Partey Ya Yi Rashin Nasara A Kotun Canada

June 21, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.