ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamna Abba Ya Sabunta Asibitin Sheikh Jidda —Dakta Fatima Hamza

by Sulaiman
1 month ago
NNPP

Shugabar babban asibitin Sheikh Muhammad Jidda, Dakta Fatima Ibrahim Hamza ta bayyana cewa yanzu haka Gwamna Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, a ƙoƙarinsa na inganta harkokin lafiya ya sabanta asibitin Sheikh Muhammad Jidda da aka fi sani da suna asibitin Kuroda da ke Birnin Kano.

Ta ce duk wanda ya ziyarci wannan asibiti domin neman lafiya ko gaida mara lafiya zai zama shaidar gani da ido, wannan ci gaban da aka samu Kano a fannin lafiya ya samo asali daga yadda Gwamna Abba ya zaɓo kwamishinan lafiya, Dakta Abubakar Labaran Yusuf da shugaban hukumar kula da asibitocin Kano. Dakta Mansur Nagoda da sauran masu ruwa da tsaki da gwamna ya naɗa kuma suke jajircewa.

Dakta Fatima ta bayyana haka ne a lokacin da take ƙarin bayani kan ci gaban da gwamna ya kawo a cikin shekara uku da hawansa mulki.Ta ƙara da cewa a fannin kayan aiki da magunguna na shirin ‘Saɓatta Juyatta’ wato shirin da ya tanadar da samar da magunguna daga hukumar DMCSA, wanda a yanzu mara lafiya kan samu magani a ƙalla kashi 9 cikin 10, cikin sauƙi da inganci.

ADVERTISEMENT

Haka kuma ta ce akwai gine-gine da asibitin ya samu da wuraran zaman mara lafiya da masu jinya cikin walwala, ta ce wannan abun a yaba wa gwamna ne da sauran mataimakansa a wannan lokaci.

A ƙarshe, ta ce dangane da walwala da jin daɗin ma’aikata kuwa, ta ce Gwamnan Kano, Alhaji Abba ya ɗauki matakin kula da jin daɗin da walwalan ma’aikatan asibitocin jihar baki ɗaya. Ta yaba wa ma’aikatan asibitin Sheikh Muhammad Jidda kan ƙoƙarinsu da jajircewarsu da haɗin kai da suke bayarwa kula da marasa lafiya kamar yadda doka ta tanada, wanda wannan shi ne babban abun farin ciki da aka samu ta kowana fanin a wannan asibiti.

LABARAI MASU NASABA

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

Abba
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
  • Sulaiman
    Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
  • Sulaiman
    Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

MASU ALAKA

Abba
Labarai

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 10, 2026
Abba
Labarai

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026
Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato
Manyan Labarai

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
Next Post
Abba

An Faɗaɗa Yawan Dakarun Tsaron Daji Zuwa Jihohi 10

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

Xi Ya Bukaci A Kara Azamar Dakile Aukuwar Muggan Hadurra Sakamakon Aukuwar Gobara A Wani Jirgin Ruwan Dakon Kayayyaki

September 10, 2026
Abba

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 10, 2026
Abba

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026
Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

September 10, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026
’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

September 10, 2026
2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026
Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.