ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamna Yahaya Ya Yabawa Zaɓen Fidda Gwani A Gombe, Wasu Na Zargin An Yi Maguɗi

by Abubakar Sulaiman
4 months ago

Gwamnan jihar Gombe State, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya yabawa yadda aka gudanar da zaɓen fidda gwani na kai tsaye na jam’iyyar APC domin zaɓen ‘yan majalisar wakilai, yana mai cewa an gudanar da shi cikin lumana da gaskiya duk da koke-koken da wasu mambobin jam’iyyar suka yi.

Gwamnan ya bayyana hakan ne bayan ya kada ƙuri’arsa a mazaɓar Jekadafari da ke ƙaramar hukumar Gombe. Ya ce APC iyali ɗaya ce, yana mai kira ga dukkan mambobi su haɗa kai domin nasarar jam’iyyar a babban zaɓen 2027.

Shi ma wakilin shalƙwatar APC na ƙasa kuma shugaban kwamitin gudanar da zaɓen fidda gwani a jihar, Musa Kafur, ya bayyana gamsuwarsa da yadda aka gudanar da zaɓen.

ADVERTISEMENT

Jami’in gudanar da zaɓe a cibiyar Jekadafari, Yahaya Ibrahim Makeri, ya ayyana Saddam Bello a matsayin wanda ya lashe tikitin mazabar Gombe/Kwami/Funakaye bayan ya kayar da Zakariyya Jidda.

Sai dai duk da yabon da shugabannin jam’iyyar suka yi, wasu mambobin APC sun nuna rashin gamsuwa da tsarin zaɓen. Wani mamba daga Jekadafari, Adamu Sa’adu, ya zargi jami’an jam’iyyar da murɗe sakamakon zaɓen, yana mai cewa ba a gudanar da sahihin zaɓe ba.

LABARAI MASU NASABA

An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

Dalilin Da Ya Sanya Tsadar Man Fetur Ke Ci Gaba Da Shafar Nijeriya — Dangote

Tun da farko APC a Gombe ta amince da tsarin sulhu wajen zaɓen ‘yan takara, amma wasu masu neman takara sukabƙi amince wa da hakan, lamarin da ya sa jam’iyyar ta koma tsarin zaɓen kai tsaye.

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Babu Dalilin Da Zai Sa Nijeriya Yin Talauci – Obasanjo
  • Abubakar Sulaiman
    Air Peace Da United Nigeria, Jirage 2 Masu Latti Sosai Watan Agusta — NCAA
  • Abubakar Sulaiman
    Abubuwa 5 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Hannun Jarin Matatar Dangote
  • Abubakar Sulaiman
    Ka Kyale Ni Nayi Wa Mutanen Binuwai Aiki – Gwamna Alia Ga Ortom

MASU ALAKA

Gwamnatin Katsina
Manyan Labarai

An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

September 15, 2026
Dangote
Manyan Labarai

Dalilin Da Ya Sanya Tsadar Man Fetur Ke Ci Gaba Da Shafar Nijeriya — Dangote

September 15, 2026
Wani Mutum Ya Kashe Kishiyar Mahaifiyarsa A Kogi
Manyan Labarai

’Yan Ta’adda Na Shirin Kai Hare-Hare Makarantu, Wuraren Ibada Da Sansanonin NYSC – ’Yansanda

September 15, 2026
Next Post
Zulum Ya Yi Alƙawarin Tallafi Da Mayar Da Ƴan Gudun Hijira Gidajensu A Monguno

Zulum Ya Yi Alƙawarin Tallafi Da Mayar Da Ƴan Gudun Hijira Gidajensu A Monguno

LABARAI MASU NASABA

An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou

An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou

September 15, 2026
Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar  Zhuque-2E

Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar Zhuque-2E

September 15, 2026
Tattalin Arzikin Sin Ya Ci Gaba Da Tafiya A Turba Mai Kyau Yayin Da Masana’antun Manyan Fasaha Da Cinikayyar Ketare Ke Habaka

Tattalin Arzikin Sin Ya Ci Gaba Da Tafiya A Turba Mai Kyau Yayin Da Masana’antun Manyan Fasaha Da Cinikayyar Ketare Ke Habaka

September 15, 2026
Gwamnatin Katsina

An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

September 15, 2026
Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

September 15, 2026
Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Buƙaci A Naɗa Kwamiti Domin Warware Matsalolin Hukumar

Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Buƙaci A Naɗa Kwamiti Domin Warware Matsalolin Hukumar

September 15, 2026
Sin Na Fatan Kiyaye Dokokin Kasa Da Kasa Bisa Yarjejeniyar Sararin Samaniya Tare Da Sauran Kasashe

Sin Na Fatan Kiyaye Dokokin Kasa Da Kasa Bisa Yarjejeniyar Sararin Samaniya Tare Da Sauran Kasashe

September 15, 2026
NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba

NFF Ta Dakatar Da Alkalin Wasa Sakamakon Kwallon Da Ya Hana A Wasan Doma United Da Enyimba

September 15, 2026
Sin Ta Yi Kira Da Zurfafa Hadin Kai A Babban Taron IAEA

Sin Ta Yi Kira Da Zurfafa Hadin Kai A Babban Taron IAEA

September 15, 2026
'yansanda

Gargaɗi: ‘Yansanda Sun Gano Shirin Kai Hare-hare A Makarantu Da Wuraren Ibada

September 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.