ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, October 23, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jami’ar Dutse Zata Rabauta Da Isasshiyar Wutar Lantarki

by Abubakar Sulaiman
3 weeks ago
Lantarki

Hukumar Makamashi ta Nijeriya (ECN) ta amince da ware Naira biliyan ɗaya domin gudanar da aikin samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana a Jami’ar Tarayya da ke Dutse (FUD), Jihar Jigawa. Aikin na da nufin ƙara inganta samar da wutar lantarki a harabar jami’ar.

An amince da aikin ne ƙarƙashin shirin gwamnatin tarayya na Renewed Hope Solarisation Agenda for Alternative Energy, inda za a girke na’urar samar da wutar lantarki ta hasken rana mai ƙarfin megawatt 0.5 (kilowatt 500). Ana sa ran fara aikin nan ba da jimawa ba, kuma za a kammala shi cikin watanni uku.

Mukaddashin Daraktan Hulɗa da Jama’a na jami’ar, Abdullahi Yahaya Bello, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da aka fitar a Dutse. Ya ce aikin zai ƙara samar da wutar lantarki da za ta taimaka wajen gudanar da Karatu da koyarwa, da habaka bincike da sauran harkokin ilimi a jami’ar.

ADVERTISEMENT

Sanarwar ta kuma bayyana cewa Hukumar Makamashi ta amince da samar da fitilun tituna masu amfani da hasken rana guda 100 a jami’ar, inda aka riga aka tanadi guda 50 domin fara sanyawa.

Mataimakin Shugaban Jami’ar Dutse, Farfesa Ahmad Mohammed Gumel, ya yaba wa gwamnatin tarayya da Hukumar Makamashi kan shirin. Ya kuma bayyana cewa hukumar na da niyyar haɗa gwiwa da jami’ar wajen gudanar da bincike da samar da sabbin fasahohi a fannin makamashi mai ɗorewa.

LABARAI MASU NASABA

UTME: Ɗalibai 108 Daga 39,000 ’Yan Ƙasa Da Shekaru 16 Ne Suka Cika Sharuddan Shiga Jami’a

Gwamnatin Gombe Ta Biya Biliyan 10.32 Kuɗin Garatutin Masu Ritaya 6,665

Lantarki
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh
  • Abubakar Sulaiman
    Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Raba Naira Miliyan 6 da Atamfofi 1,100 a Taron APC
  • Abubakar Sulaiman
    Ɗan Obasanjo Ya Shiga Tafiyar Ƙungiyar ‘Tinubu Must Stay Movement’
  • Abubakar Sulaiman
    Aikin Titin Jirgin Ƙasa Na Kaduna Zuwa Kano Ya Kai Kashi 90%

MASU ALAKA

UTME: Ɗalibai 108 Daga 39,000 ’Yan Ƙasa Da Shekaru 16 Ne Suka Cika Sharuddan Shiga Jami’a
Ilimi

UTME: Ɗalibai 108 Daga 39,000 ’Yan Ƙasa Da Shekaru 16 Ne Suka Cika Sharuddan Shiga Jami’a

October 21, 2026
Lantarki
Ilimi

Gwamnatin Gombe Ta Biya Biliyan 10.32 Kuɗin Garatutin Masu Ritaya 6,665

October 9, 2026
Ɗalibai Sun Yaba Wa Gidauniyar Dangote Kan Shirin Rabon Hannun Jari Kyauta
Ilimi

Ɗalibai Sun Yaba Wa Gidauniyar Dangote Kan Shirin Rabon Hannun Jari Kyauta

October 5, 2026
Next Post
An Gano gawar Shugaban Jam’iyyar NDC Na Binuwe A daji

An Gano gawar Shugaban Jam’iyyar NDC Na Binuwe A daji

LABARAI MASU NASABA

NUJ Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yaɗa Rahotannin Da Ba Su Da Inganci Kan Cire Limami Kan Tallata Tinubu A Bauchi

NUJ Ta Gargadi ‘Yan Jarida Kan Yaɗa Rahotannin Da Ba Su Da Inganci Kan Cire Limami Kan Tallata Tinubu A Bauchi

October 23, 2026
Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19

Ma’aikatan Lafiya Sun Fara Shirin Tsunduma Yajin Aiki Kan Bashin Alawus Na Wata 19

October 23, 2026
Cikakke Kuma Tsattsauran Jagoranci A Kanta Dabarar JKS Ce Ta Gina Kanta

Cikakke Kuma Tsattsauran Jagoranci A Kanta Dabarar JKS Ce Ta Gina Kanta

October 23, 2026
Shugaba Xi Ya Aike Da Sako Ga Dandalin Xiongan Na 2026

Shugaba Xi Ya Aike Da Sako Ga Dandalin Xiongan Na 2026

October 23, 2026
Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

Real Madrid Na Tattaunawa Da Bellingham Don Tsawaita Kwantiraginsa

October 23, 2026
MOC: Manufofin Bunkasa Amfani Da Kayayyaki Sun Fadada Kasuwar Cinikayyar Kayayyaki A Kai A Kai A Farkon Watanni 9 Na Bana

MOC: Manufofin Bunkasa Amfani Da Kayayyaki Sun Fadada Kasuwar Cinikayyar Kayayyaki A Kai A Kai A Farkon Watanni 9 Na Bana

October 23, 2026
NLC Ta Gabatar Da Buƙatu 6 Tare Da Barazanar Yajin Aiki A Nijeriya Baki Ɗaya

NLC Ta Gabatar Da Buƙatu 6 Tare Da Barazanar Yajin Aiki A Nijeriya Baki Ɗaya

October 23, 2026
Sin: Dole Ne Gyaran Kwamitin Sulhu Ya Kunshi Canza Karfin Wakilcin Kasashe Masu Wadata Fiye Da Kima

Sin: Dole Ne Gyaran Kwamitin Sulhu Ya Kunshi Canza Karfin Wakilcin Kasashe Masu Wadata Fiye Da Kima

October 23, 2026
Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

Jama’ar Gari Sun Kashe ’Yan Bindiga Sama Da 30 A Wani Gumurzu A Zamfara

October 23, 2026
Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

Sin Da Afirka Abokan Tafiya Ne Wajen Inganta Tsarin Jagorancin Duniya

October 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.