ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya: Ana Amfani Da Kuɗin Tallafin Man Fetur Da Aka Cire Wajen Yi Wa Al’umma Aiki

by Sadiq
3 weeks ago

Gwamnatin Tarayya ta ce ana amfani da kuɗin da aka samu bayan cire tallafin man fetur wajen ayyukan more rayuwa, farfaɗo da tattalin arziƙi da kuma inganta jin daɗin jama’a.

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris ne, ya bayyana hakan ranar Laraba a Abuja yayin wani taron manema labarai tare da Ministan Kuɗi, Taiwo Oyedele, da Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-tsaren Tattalin Arziƙi, Atiku Bagudu.

Idris, ya bayyana cire tallafin man fetur a matsayin ɗaya daga cikin manyan sauye-sauyen tattalin arziƙi mafi wahala da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta aiwatar.

ADVERTISEMENT

Ya amince cewa cire tallafin ya jefa mutane, iyalai da ‘yan kasuwa cikin matsaloli, amma ya ce ana mayar da kuɗin da aka samu zuwa ayyukan da za su amfani ’yan Nijeriya.

Ya ce ’yan Nijeriya na da damar sanin adadin kuɗin da aka samu bayan cire tallafin da kuma yadda ake amfani da shi.

LABARAI MASU NASABA

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

Shi ma Ministan Kasafin Kuɗi, Atiku Bagudu, ya ce an ƙaddamar da sauye-sauyen tattalin arziƙin ne domin rage ɓarnar kuɗaɗen gwamnati, ƙara yawan kuɗin shiga da kuma dawo da amincewar masu zuba jari da ’yan Nijeriya.

Ya ce Nijeriya ta daɗe tana fuskantar ƙarancin kuɗin shiga da kuma ƙarancin albarkatun da za a yi amfani da su wajen ci gaba, wanda ya sa sauye-sauyen suka zama dole.

Bagudu ya kuma bayyana cewa gwamnatin Tinubu ta gaji bashi sama da dala biliyan shida na kuɗaɗen shigo da man fetur, a lokacin da ƙasar ke fama da ƙarancin kuɗi.

Ya ce gwamnati ta ɗauki matakai masu wahala domin daidaita tattalin arziƙin ƙasar, jawo masu zuba jari da kuma samar da ingantattun damar tattalin arziƙi ga ’yan Nijeriya.

Ministan ya yi fatan cewa sauye-sauyen za su inganta harkokin kuɗin gwamnati tare da taimakawa wajen samun ci gaba mai ɗorewa.

MASU ALAKA

Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila
Manyan Labarai

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Ballon D'or
Manyan Labarai

Ballon d’Or: Messi, Yamal, Da Mane Na Cikin ‘Yan Wasa 30 Da Aka Zaɓo

September 8, 2026
Next Post
Sake Farfado Da Karfin Sojan Japan: Lokaci Ya Yi Da Duniya Za Ta Farka Daga Barcin Rafkana

Sake Farfado Da Karfin Sojan Japan: Lokaci Ya Yi Da Duniya Za Ta Farka Daga Barcin Rafkana

LABARAI MASU NASABA

Yadda Jami’an ‘Yansanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja, Sun Kwashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa

Na Sayar Da ’Ya’yana, Na Sace Wasu 19 – Wata Da Ake Zargi Da Safarar Yara

September 9, 2026
Iran Ta Musanta Ikirarin Trump Tare Da Zafafa Hare-hare Kan Isra’ila

Hormuz: Iran Ta Kai Muggan Hare-hare Kan Sansanin Amurka A Jordan

September 9, 2026
ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki A Jami’ar Jihar Sokoto

September 9, 2026
Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.